@realesmaeljboy: Wani lokaci nakan zauna ina tunani, shin da gaske kina jin irin son da nake miki kuwa? Domin duk da yadda nake kokarin faranta miki rai, wani lokacin nakan ji kamar ni kadai ne ke rike da wannan soyayyar. Idan har wata rana kika ga na yi shiru ko na fara nisa da ke, ba don na daina sonki bane, sai don zuciyata ta gaji da boye raɗaɗin da take ji. Wallahi, ban taba tunanin rayuwata ba tare da ke ba, amma idan soyayyata bata da muhimmanci a gare ki, watakila lokaci ya yi da zan koyi rayuwa ba tare da ke ba..." 😔🥀 ❤️‍🩹 "Kafin wannan ranar ta zo, ina fatan za ki fahimci irin matsayinki a zuciyata, domin babu ranar da ta wuce ba tare da na yi tunaninki ba." ❤️

Ismail jabir yusif
Ismail jabir yusif
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 01 July 2026 17:23:48 GMT
9126
579
5
9

Music

Download

Comments

youngmukhty3
mukhtarabdul787 :
Masha Allah ❤️❤️❤️❤️❤️❤️
2026-07-01 18:16:37
2
danmusty096
dan musty 011 :
proud of you
2026-07-02 07:10:43
1
mustapha.adam059
Mustapha Adam :
Copy pls
2026-07-01 23:52:23
1
bindahir
Musadahiru001 :
please copy in
2026-07-02 09:23:35
0
m.d.ce.odanbello
M.D C.E.O DAN BELLO COM. CENT :
copy
2026-07-02 19:51:08
0
To see more videos from user @realesmaeljboy, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About