@lovesto66: Ya Allah mahaifiyata......!!!🥹❤️🩹 Ya Allah mahaifiyata......!!!🥹❤️🩹 Ya Allah mahaifiyata......!!!🥹❤️🩹 Ya Allah uwataaa.....!!!🫂🔐 Ya Allah hajiyataa....!!!🫂🔐 Ya Allah farincikina..!!🫂🔐 Ya Allah itache komai nawa.... Tukuicin aljannah ga uwatagariii wacha bata buqatar ganin kukan "yarta kou danta......🫶🙏💖 Yaa Allah alkhairin duniya dana lahira gaa uwatagariii🥹🤲🏻maisan farantama "yarta yaa allah🫶 Allah kasan abinda kecikin raina tunkanda nafurta ya Allah kaine kadaiii kasan karatun kurma......🥹🫶 Yaaa Allah banida wasu haruffa kho lafuxxa daxanyiii ya Allah kafini sanin daidai kafini sanin duk waniii jindadiii yaa Allah kabawa mahaifiyata shiii kasata aljannah madaukakiya bigairi hisab yaa Allah alfarmar annabiii Muhammadu rasulullahi sallallahu alaihi wasalam.............🥹❤️🩹🙏love you so much mm🫀