@expressradionigeria: “Duk mutumin da aka ba shi takara a Kwankwasiyya, ina ba shi shawara ya riƙe kuɗinsa. Idan gudunmawa aka ba shi, ya riƙe gudunmawarsa. Idan kuma kai mai ba da gudunmawa ne, kada ka sake ka zuba, domin ba za su dawo ba. Kwankwasiyya an gina ta ne bisa amana, amma yanzu duk wanda yake da hankali ya san yadda aka tsayar da ’yan takara, babu maganar amana a cikinta. Babu wanda nake tausaya wa yanzu a cikinta yadda ake walagigi da shi kamar Jagora Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.” — Malam Ali Muhammad Bichi, Mai Bai wa Gwamnan Kano Shawara kan Yaɗa Farfaganda Mai Ma’ana. #ExpressRadioNigeria #Kwankwasiyya #Kano #NNPP

Express Radio Nigeria
Express Radio Nigeria
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 01 July 2026 21:41:11 GMT
2012
116
1
1

Music

Download

Comments

ibrahim.safiyanu39
Ibrahim Safiyanu :
wannan Ali jakine
2026-07-02 05:24:38
0
To see more videos from user @expressradionigeria, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About