@shaffzyyyy_0: Aslm Amintacciyata 💞🌹 Ke ce hasken rayuwata 🌹 tauraruwa a cikin zuciyata 💞 Ke ce murmushin da ke kawar min da damuwa 🌺 Ke ce farin cikin da bana iya boyewa 🌹 Duk inda nake, tunaninki yana tare da ni 💞 Sautin muryarki kamar waka ne a kunnena 🌺 Idan na kalle ki, zuciyata na bugawa da sauri 🌹❤️Saboda ke nake jin dadin rayuwa 💞 Ina sonki fiye da yadda kalmomi zasu iya fadi 🌹 Ina kaunarki fiye da komai a duniya 💞 Ke ce alfaharina 🌺 ke ce farin cikina 🌹 I love you my queen 👑❤️With all my heart 💞🌹 Babu wacce zata maye gurbinki a raina 🌺 Na rantse zan kasance tare da ke a koda yaushe 🌹 Allah ya kara mana so da kauna mai dorewa 💞❤️

꧁shaffzyy꧂
꧁shaffzyy꧂
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 01 July 2026 21:43:06 GMT
6459
600
12
26

Music

Download

Comments

dahirou273
dahirou :
🥰🥰🥰
2026-07-05 23:00:20
0
hassanhachimou755
Hassan Hachimou :
😂😂😂
2026-07-02 15:25:38
0
user61283876783523
user61283876783523 :
😁😁😁
2026-07-03 08:50:14
0
umar.abdullahi.sh13
D SHAHO🦅🦅🦅 :
🥰🥰🥰
2026-07-05 18:58:20
0
mb_sarki_
MB_SARKI_🤴 :
🥰🥰🥰
2026-07-01 22:11:29
0
sagirubala797
[email protected] :
🥰🥰🥰
2026-07-02 15:14:05
0
muftahu743
muftahu :
🥰🥰🥰
2026-07-02 09:21:09
0
jamiloado
@habiba🥰🥰🥰 :
🥰🥰🥰
2026-07-02 05:27:39
0
smiuonammane46gma
Dadju46gmail.com🇪🇷🇪🇷🇪🇷 :
❤️❤️❤️
2026-07-01 21:50:11
0
sagirubala797
[email protected] :
@Alee Yusuf Abdullahi:Aslm Amintacciyata 💞🌹 Ke ce hasken rayuwata 🌹 tauraruwa a cikin zuciyata 💞 Ke ce murmushin da ke kawar min da damuwa 🌺 Ke ce farin cikin da bana iya boyewa 🌹 Duk inda nake, tunaninki yana tare da ni 💞 Sautin muryarki kamar waka ne a kunnena 🌺 Idan na kalle ki, zuciyata na bugawa da sauri 🌹❤️Saboda ke nake jin dadin rayuwa 💞 Ina sonki fiye da yadda kalmomi zasu iya fadi 🌹 Ina kaunarki fiye da komai a duniya 💞 Ke ce alfaharina 🌺 ke ce farin cikina 🌹 I love you my queen 👑❤️With all my heart 💞🌹 Babu wacce zata maye gurbinki a raina 🌺 Na rantse zan kasance tare da ke a koda yaushe 🌹 Allah ya kara mana so da kauna mai dorewa 💞
2026-07-02 15:15:30
0
bawaumar593
Bawa Umar :
Aslm Amintacciyata 💞🌹 Ke ce hasken rayuwata 🌹 tauraruwa a cikin zuciyata 💞 Ke ce murmushin da ke kawar min da damuwa 🌺 Ke ce farin cikin da bana iya boyewa 🌹 Duk inda nake, tunaninki yana tare da ni 💞 Sautin muryarki kamar waka ne a kunnena 🌺 Idan na kalle ki, zuciyata na bugawa da sauri 🌹❤️Saboda ke nake jin dadin rayuwa 💞 Ina sonki fiye da yadda kalmomi zasu iya fadi 🌹 Ina kaunarki fiye da komai a duniya 💞
2026-07-03 21:40:25
0
aleeyusufabdullahi
Alee Yusuf Abdullahi :
Aslm Amintacciyata 💞🌹 Ke ce hasken rayuwata 🌹 tauraruwa a cikin zuciyata 💞 Ke ce murmushin da ke kawar min da damuwa 🌺 Ke ce farin cikin da bana iya boyewa 🌹 Duk inda nake, tunaninki yana tare da ni 💞 Sautin muryarki kamar waka ne a kunnena 🌺 Idan na kalle ki, zuciyata na bugawa da sauri 🌹❤️Saboda ke nake jin dadin rayuwa 💞 Ina sonki fiye da yadda kalmomi zasu iya fadi 🌹 Ina kaunarki fiye da komai a duniya 💞 Ke ce alfaharina 🌺 ke ce farin cikina 🌹 I love you my queen 👑❤️With all my heart 💞🌹 Babu wacce zata maye gurbinki a raina 🌺 Na rantse zan kasance tare da ke a koda yaushe 🌹 Allah ya kara mana so da kauna mai dorewa 💞
2026-07-02 00:03:45
0
To see more videos from user @shaffzyyyy_0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About