Haba ga hanyar tsira Mai zai kaini ga halaka.Duk masoyin Annabi💖s💖a💖w💖Yache Alhamdulillah
2026-07-01 23:03:53
243
Naziru Salihu :
Ilimi sai tijjanawa Alhamdulillah
2026-07-01 22:22:19
198
Abdulrahman Muhammad :
may God bless your life
2026-07-03 21:52:37
0
Waliyinsolar :
kai malam kakoma makaranta
2026-07-01 22:30:18
54
maman sadiya and daddy :
mallam sulaiman Ina barar adu a Allah ya hada ni da gidan aiki na gari 👏👏👏👏
2026-07-01 21:56:41
82
@monguno :
allah kabarmu a addinin da idan mukayiwa Allah laifi zai yafe mana🙏
2026-07-02 05:33:15
35
SHITTU.AUTAN.FAIRA :
to akwai dan izallah malami ne?
2026-07-02 07:02:26
23
adamu ibrahim :
wannan gaskiyane domin Allah shi mai tsarkine
2026-07-02 19:40:45
7
aishaabdullahishu :
film ay sana a.ce
2026-07-02 08:19:45
9
UMARA BASHIR :
Ilimi Sai Mai Son Annabi Sheikh Suleiman Allah Yasaka Da Gidan Aljannah
2026-07-03 14:33:22
5
Ambouka mahamadou :
To kafassara muna wanan إن الله تعالى طيب لا يقبل إلا طيب
2026-07-02 12:18:23
14
hachimemaikad :
annabi Muhammadu rasulilah s a w 🥰
2026-07-02 16:33:18
5
Haliru Ismail :
malam wly haryanzu banga wanda nake bibiyaba kamarka allah ta allah ya baka lafiya da nissan kwana albarka annabi s a w 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪