@00kingwaleed: Daruruwan al'ummar karamar hukumar Balanga sun fice daga jam'iyyun APC, LP da ADC zuwa jam'iyyar PDP domin marawa Professor Isa Ali Pantamibaya a zaben 2027. Kungiyar "Pantami Awareness and Mobilization Forum" ce ta gudanar da taron yau Laraba, a ofis din jam'iyyar PDP na karamar hukumar Balanga.#like #trendingvideo #viraltiktok #videoviral #viwes @Professor Isa Ali Pantami @Abdurrahman Isa Pantami @COMMANDER ABBA SANI PANTAMI @Muhammad Buhari Dalhatu @Dady Tommy Na Malam