@lovesto66: “Na dade ina tunani game da mu 😔💭, kuma na fahimci cewa hanyar da kowa daga cikinmu yake son rayuwa ta fara bambanta 💔🥀. Bana son mu cigaba da cutar da junanmu ko mu rika baiwa zuciyarmu ciwo a hankali 😢 Kin kasance mace ta gari mai zuciya mai kyau 🌸❤️, kuma honestly I’m grateful for every moment da muka taba rabawa tare 🥺✨. Babu ko daya daga cikin lokutan nan da na dauka a wasa, saboda kin taba zama wani bangare mai muhimmanci a rayuwata 💞 Ina miki girmamawa sosai 🤍, kuma daga zuciyata ina yi miki fatan alheri da farin ciki a gaba 🌹. Rabuwa ba wai saboda kina da laifi bane… a’a 😔, sai dai wata kila ba akan hanya daya Allah ya rubuta mu ba 💭 I truly pray one day ki samu wanda zai baki kulawa, peace, da farin cikin da zuciyarki take nema ❤️✨. Wanda zai darajaki fiye da yadda na iya 🥀 Zan ci gaba da yi miki addu’a 🤲💖, kuma ina so ki cigaba da zama mace mai karfi da darajar kanta 🌸👑” Thank you for all the time spent together
𝐋𝐎𝐕𝐄 𝐒𝐓𝐎𝐑𝐘 💘❤️🔥
Region: NG
Thursday 02 July 2026 03:59:22 GMT
Music
Download
Comments
Usman_Albani :
Yaya sanyi copy dinsa ??
2026-07-02 05:18:29
1
safinatu :
muna godiya my bro 💕
2026-07-02 17:06:19
1
haruna Alfa :
very interested
2026-07-02 04:52:57
1
autar mama :
hmm
2026-07-02 17:01:03
0
mas'ud Abdullah :
“Na dade ina tunani game da mu 😔💭, kuma na fahimci cewa hanyar da kowa daga cikinmu yake son rayuwa ta fara bambanta 💔🥀. Bana son mu cigaba da cutar da junanmu ko mu rika baiwa zuciyarmu ciwo a hankali 😢
Kin kasance mace ta gari mai zuciya mai kyau 🌸❤️, kuma honestly I’m grateful for every moment da muka taba rabawa tare 🥺✨. Babu ko daya daga cikin lokutan nan da na dauka a wasa, saboda kin taba zama wani bangare mai muhimmanci a rayuwata 💞
Ina miki girmamawa sosai 🤍, kuma daga zuciyata ina yi miki fatan alheri da farin ciki a gaba 🌹. Rabuwa ba wai saboda kina da laifi bane… a’a 😔, sai dai wata kila ba akan hanya daya Allah ya rubuta mu ba 💭
I truly pray one day ki samu wanda zai baki kulawa, peace, da farin cikin da zuciyarki take nema ❤️✨. Wanda zai darajaki fiye da yadda na iya 🥀
Zan ci gaba da yi miki addu’a 🤲💖, kuma ina so ki cigaba da zama mace mai karfi da darajar kanta 🌸👑”
2026-07-02 14:05:10
7
shuaibuadamu761 :
🥰
2026-07-02 20:27:34
0
Hakimi :
🥰🥰🥰
2026-07-02 17:46:16
1
s 💞sarauta 💋💕🌚🌚 :
🥰🥰🥰
2026-07-02 20:49:15
0
To see more videos from user @lovesto66, please go to the Tikwm
homepage.