@tubless_media_concept: An ce ba zai rayu ba…matashin da ya yi fama da chutar kansar zuciya, Cardiac Sarcoma ❤️🩹 inda aka yi masa tiyata ta sama da awa 15 a ƙasar India, Aminu Rabi’u amma Allah Ya sake ba shi wata dama. tare da kashe sama da miliyan ₦75 wajen neman lafiya. A wannan shirin na Rayuwata Talk Show, mun tattauna da Aminu Rabi’u, Duk da irin wannan jarabawa, Aminu bai yanke ƙauna ba. Maimakon haka, ya assasa Cancer Care Support and Navigation Initiative domin taimakawa masu fama da cutar daji da ba su jagoranci da fata. A cikin wannan hira mai taɓa zuciya, za ku ji darussa masu ƙarfi game da haƙuri, tawakkali, muhimmancin gano cuta da wuri, da kuma yadda bege zai iya canza rayuwa. 📺 Ku kalli cikakkiyar hirar a YouTube Channel ɗinmu: Tubless Media Concept. 🎥 Rayuwata Talk Show – Telling Real Life Stories.
tubless_media_concept
Region: NG
Thursday 02 July 2026 04:49:17 GMT
Music
Download
Comments
tubless_media_concept :
❤️Idan Allah Ya ba ka cikakkiyar lafiya a yau, ka rubuta “Alhamdulillah” a comment section
Mu gode wa Allah tare, sannan mu yi addu’a ga duk masu fama da cututtuka Allah Ya ba su lafiya. 🤲
2026-07-02 04:58:04
15
Freshboii❤️✅ :
Alhmdllh
2026-07-02 13:56:52
0
BINTA SHEHU ❤️🥰♥️ :
Alhamdulilah ya Allah
2026-07-02 13:48:29
0
user5441917030062 :
Allah mungodemaka
2026-07-02 13:47:31
0
Fatima's Collection :
Alhamdulillahi ya rabbi astagfirullah
2026-07-02 13:53:03
0
Bashir Adnan Umar :
Alhamdulillah
2026-07-02 13:43:37
0
K💕 :
Alhamdulillah
2026-07-02 12:17:46
0
muriha collection :
Allah yasa mucika da imani
2026-07-02 09:27:33
1
Zainab Muktar :
Alhamdulillah
2026-07-02 12:36:21
0
ANAS B SARKII 🚛👷 :
Alhamdulillah Allah Wanda Basu Da Lpia Allah Kabasu Lpia.Lpia itama Babban ni'ima ce
2026-07-02 06:41:32
1
Rahama s taheer :
Alhamdullah 🤲🤲
2026-07-02 12:46:41
0
Fara by hajiya rabi kebbi :
ya Allah mungodemaka
2026-07-02 12:18:14
0
Ameerah Bamalli3️⃣ :
Alhamdulillahi rabbil Alameen 🤲
2026-07-02 12:21:04
0
Matashiya🇳🇬❤️🇳🇬 :
Shukkuran ya rabbi🙏🙏🙏🙏
2026-07-02 11:52:51
0
musahadizakuta :
Allah ya Kara muna lafiya
2026-07-02 11:47:01
2
abdul jos :
zarto
2026-07-02 05:05:26
1
Mrs Khaleel🥰❤️ :
Alhmdlh y rabbi 🙏
2026-07-02 05:37:03
0
lady Rufee :
Alhamdulillahi Ala kulli Halin
2026-07-02 10:58:03
0
Mrs Habibi 💕💕💕 :
alhamdulilah y rabbi
2026-07-02 10:36:27
0
Sahal Data :
Alhamdulillah
2026-07-02 11:41:06
0
Iam_Salihu_Muhmad💎 :
Alhamdulillah ya rabbil alameen
2026-07-02 14:02:06
0
Muhammad Mustapha Idris :
Alhamdulillah
2026-07-02 10:44:26
0
user2519723856375 :
Alhamdulillah ya rabb
2026-07-02 11:12:40
0
Hajjaju :
Allah yakara maka Lafia Aminu
2026-07-02 05:50:41
0
To see more videos from user @tubless_media_concept, please go to the Tikwm
homepage.