dan Allah serious buyers kdai please muhadu muyi mgn abude what app group
2026-07-16 10:38:21
1
Fatima bintu001 :
Duk lokacin da naga post din ki sai nayi addu’ar 🤲Allah ya nunamun randa zanyi order a wajanki 🤲🤲Yan uwana masu karamin jari Allah ya sa muma munadarabon order. Kina burgeni saboda bakida kyashi a sana arki. Allah ya miki sari da mahassada
2026-07-02 13:45:34
5
UmarZ+Z :
yar Albarka kenan💯💯💯
2026-07-02 07:56:02
7
basharlawali :
slm
2026-07-02 10:04:20
4
Maryam Adamu Yusuf :
ubangiji kayi min arziqin dazan sari kayanki🙏
2026-07-02 07:59:32
9
IBRAHIM_MABO_NA_SIDI :
Sophy tamu ta gargajiya 🤗😍
2026-07-02 14:38:21
5
JUNIOR DTH :
na manya fah
2026-07-02 11:51:26
5
abuhafs10 :
inasan kwaya daya
2026-07-03 13:20:04
2
baby umma :
Dan Allah aunty sophy ki ban kwancen waya pls😅
2026-07-11 15:07:22
1
rtwbydamosa_ :
Luxury handmade abaya and plain chiffon abaya available for order
2026-07-02 09:29:30
0
house_of_aura_by_hk :
Munaso
2026-07-05 15:22:16
1
maman nabeela collection :
sophy nima inaso
2026-07-03 06:33:09
2
Jamila gabam :
Masha allah mai sunan mamana
2026-07-02 07:55:03
3
zeeynarb talks :
Allah ya bamu kudi muyi order
2026-07-04 08:37:39
1
Hauwau Idris :
masha Allah Allah ka azurtani da kodin yin order
2026-07-03 08:21:19
2
Anas Dila :
inaso
2026-07-03 13:55:26
1
U.S🌹 :
aunty Sophia tamu
2026-07-02 07:49:26
1
Musty :
Allah ya rufa asiri duniya da lahira ❤️
2026-07-02 08:33:42
1
MAMAN MIMI BABY CARE💕💕 :
Pls ina so sopha sari zanyi
2026-07-02 08:50:05
1
FATIMA UMAR :
ana sayar da pieces
2026-07-02 07:57:48
1
bebeyn beby😍 :
Allah ya kara miki lpy da nisan kwana hajiyar Allah