@arewa24: Zumudi Jodha take ko kuma me? 🤔🥰 Sabon kayataccen shiri mai suna JODHA, zai fara zuwa muku a 3 ga watan Yuli a duk ranakun juma'a da misalin karfe 8:30 akan manhajar AREWA24 On Demand, sannan yazo akwatin talabijin dunku da misalin karfe 9:00 na dare, kar ku sake a baku labari! #AREWA24 #Takuce #jodah
Tinda ga jodha saura jalal,queen Rukayya,queen saleema da prince saleem
2026-07-04 18:52:30
12
BASH TK :
Momo zaku hadu da sani danja 😂😂
2026-07-04 14:06:49
79
maman muhd :
Allah yasa kar momo ya mata halin nasa a wannan film din dole yayi kyau saboda momo😃
2026-07-04 11:50:47
47
ishaq sani :
shi kuma Akbar ka ga an samu JODHA AKBAR ko?
2026-07-05 18:44:21
0
abbassani4461 :
Kibi ahankali dai kwartone
2026-07-07 05:47:13
1
الأمين :
Wlh hausa film ba daraja GABA dayan ta
2026-07-05 14:08:35
4
Rukayya Alhassan Aliyu :
Ya sunan film
2026-07-06 08:56:10
1
محمد انس بن لول :
ya sunan film din nan pls
2026-07-04 20:15:39
2
destiny 💗 :
woye suna na jodha
2026-07-04 10:08:42
9
Abba Ameen :
momo duniyr acting
2026-07-04 17:20:10
1
Isyaka Usman :
wallahi mukula da sallah akan lokaci 🙏🙏🙏
2026-07-04 18:31:17
12
sir Sadeeq :
😂😂mom namu
2026-07-04 11:43:09
3
jameelmuhammad :
momo duniya ne wlh
2026-07-04 14:53:17
3
OCCY :
ina sani danja
2026-07-04 16:37:00
2
Amatulah🫧💕 :
Jodha Akbar
2026-07-04 22:09:18
2
M.king.✨️👑 :
za,a jodaki kuwa
2026-07-04 18:41:06
2
sadiya yobe :
gaskiya na dauko darasi sosai a wannan firm din na jodha,,,domin abun ya duk haka yake faruwa Dani,,Amma yanzu Kam na dau darasi sosai Kuma na natso,,zan jira lokaci na,ba zanyi gaggawa ba 🙏
2026-07-04 10:25:31
9
klin'Nest liquid soap :
yaushe ake sakawa a arewa24
2026-07-04 17:05:59
1
abubakaraliidris :
keyanzo wannan yafimiki mutunci kenan dan allah inadaraja anan
2026-07-05 14:36:57
1
sarkigoma30 :
Aita tuba yanzu tabar su rarara
2026-07-04 14:44:12
4
Jodiiyy :
indai wannan mansurah ce a film dinnan bazamu kalla ba
2026-07-04 14:40:15
3
Lone Wolf :
irin gaggawa haka
2026-07-04 18:00:40
1
bie__ba :
Ranar Yaushe zaa dinga maimaici?
2026-07-04 10:49:41
3
Moh'd Maina💯💥 :
Karki yadda kwarto ne 😂😂
2026-07-04 18:49:25
1
blak fis :
😂😂😂
2026-07-04 11:13:04
3
To see more videos from user @arewa24, please go to the Tikwm
homepage.