@yarimankganuwabackup: WAYE MATAWALLE? Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Sanata Ahmad Sani Yarima (Yariman Bakura), ya bayyana irin halaye da tarihin Mai girma Ministan Tsaron kasa kuma tsohon Gwamnan jihar Zamfara Dr Bello Matawalle, tun daga asali, tare da bayyana abin da ya sani game da jagorancinsa a Siyasan ce. Ku kalli wannan bidiyon domin jin cikakken bayani daga bakin Yariman Bakura. A sha kallo lafiya.

Yariman Kwaren Ganuwa
Yariman Kwaren Ganuwa
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 02 July 2026 17:21:20 GMT
2886
170
0
9

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @yarimankganuwabackup, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About