@coachahmad412: Ba duk AI ake amfani da shi wajen komai ba. Kowane AI yana da aikin da ya fi kwarewa a kai. • ChatGPT – Rubutu, ideas, coding da research • Claude – Dogon rubutu da analysis • Gemini – Bincike da haɗuwa da Google • Perplexity – Bincike tare da sources • Midjourney – Kirkirar hotuna • DALL·E – AI image generation #CoachAhmad #Brynovate #arewa__tiktok #ai
yanzu idan ina son amfani da chatgpt misali zanyi planing business sannan Zan nema shawara ta daban Zan iya creating project na kowanne ne din Yana rikitani in na hada su a wuri daya
2026-07-05 07:58:24
1
NIGER FREE FIR OFFICIEL 🇳🇪 :
meta'ai Chat gpt cloud Ai deepsik
2026-07-02 20:39:56
1
virous money 99 :
again please coach Ahmad inason yin mgn da kai
2026-07-03 00:11:19
1
NADRYY GLOBAL VENTURE :
Guda daya chartgpt🌹🌹🌹
2026-07-03 07:41:11
1
Duniyar Logo 🌏 :
3
2026-07-02 21:17:13
3
adnern🦅 :
app Cloud AI na publishing din app zuwa play store?
2026-07-02 23:46:06
1
OGA BIL GEE :
Pls Ai for mathematics Pls 🙏
2026-07-02 21:49:31
1
hachimi yacoubou gaoh :
Chatgpt kadai nake anfani da shi
2026-07-05 13:49:06
1
El Bash mai shadda :
coach Ahmad ni deployed dine ban iyaba bayan na kirki website din
2026-07-03 10:15:53
1
mansoor m juneyd :
𝑐ℎ𝑎𝑡 𝑔𝑝𝑡
2026-08-04 22:13:42
0
Dan marayan zaki lion🦁 :
chartgpt da Suno da goggle flow da Canva
2026-07-03 09:04:13
1
mahmoudmuaz285 :
chat gpt
2026-07-02 21:34:28
2
A̷i̷m̷a̷n̷ ̷m̷u̷s̷a̷y̷y̷a̷ :
3
2026-07-13 20:52:03
0
Aleeyu :
inna follow naka sosai and has alot of advantage
2026-08-02 09:00:32
0
Muhammad1066# :
inaso in fara kasuwanci gawayata
2026-08-07 11:13:51
0
MRS M Hausa :
Nidai duka
2026-07-25 06:31:34
0
IBBALO 227 :
chatgpt is the best application je travaille avec seul application
2026-07-04 08:34:04
1
CrownCap Empire LTD :
Claude, Grok, Humo, Gemini
2026-07-13 10:01:55
0
Isah Adk :
5
2026-07-05 15:51:14
0
MK CHIZEE 🎬 :
wai kai nenikemagana dashi a WhatsApp
2026-07-02 20:04:00
2
CORPORATE ENGINEER — MUHANDIS :
Duk inayi da chatgpt kuma ya wadatar. Shi chatgpt shi yake directing ɗi na zuwa wani AI in akwai buƙata.
2026-07-13 04:31:57
1
Genius mkj :
Da Ai 6 nake amfani wlh kuma Alhmdll duk kowane yanamjn abin dana keso guda biyu dga ciki a wjenka Na gnsu
2026-07-13 19:26:04
0
🌠💫زُنُّورَيْنِي💫🌠 :
chart gpt
cloud ai
2026-08-09 21:17:10
0
fakafakaaistudio :
ni Kuma Ina anfani da CHATGPT wajan kirkirar APP dina Amma fah gaskiya Ina ganin Hauka wallahi Dan Wani LOKACIN MA rikicewa yakeyi😳😳😳😳
2026-07-15 06:39:32
0
To see more videos from user @coachahmad412, please go to the Tikwm
homepage.