@trtafrikaha: 'Yan Nijeriya sun shiga ruɗani da mamaki gami da laluben amsoshi bayan fitowar bayanai kan wata badaƙalar kafa hukumar bogi a ƙarƙashin Ofishin Shugaban Nijeriya. Lamarin ya ɗaure kan jama'a ne bayan Fadar Shugaban Ƙasar ta fitar da wata sanarwa tana bayani kan yadda wani mai suna Adeneyi Adeyemi Matthew ya kafa wata hukumar gwamnati ta bogi, har ma yake mu'amala da halastattun hukumomin gwamnati da ma jakadun ƙasashen waje. Ko da yake wanda ake zargi ɗin ya ce hukumarsa ba ta bogi ba ce, kuma gwamnati ce ta kafa hukumar ta naɗa shi shugabanci.

TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 02 July 2026 18:30:00 GMT
92062
8063
103
1057

Music

Download

Comments

al_afaf_media
Zainab Ja'afar Mahmud :
I am confused gaskiya. Anya ba rufa-rufa ba ce?!
2026-07-02 19:02:58
29
yusuf_mamman_0419
YUSUF MAMMAN :
Uhmmm
2026-07-03 07:34:19
0
houssaenatou
Ummu Naufal 🌎 🦍 :
Wannan fa legend ne 😁
2026-07-03 07:34:15
0
s.fulani68
s.fulani68 :
Hmmm what is happening in Nigeria my country I even don’t understand
2026-07-03 07:17:49
1
namaradun_
namaradun_🦅 :
can you imagine!
2026-07-02 19:08:27
2
shaawa26
Shazee collection & more :
My country kenan a
2026-07-02 19:07:57
5
bignas119633
#BigNas# :
Allah ya isar mana ga duk wanda yaci amanar mu amin 🙏
2026-07-02 22:21:19
9
imranasani79
imrana sani ✅ :
2026-07-03 07:06:48
0
aminadaba4822
Amina Daba :
Nigeria my country
2026-07-02 19:43:32
1
umarmuhammad308
Umar_muhammad308 :
ALLAH Ya kyauta
2026-07-02 22:47:53
2
idrishakmi
idrishakmi :
2026-07-02 22:03:32
1
nazeeybaba.1
Nazeeybaba :
imagine fa 🤔
2026-07-03 07:27:27
0
big_dawgg_emb
Mubirrah :
This is brilliant!!!
2026-07-03 07:39:23
0
hammajalo_textiles
hammajalo_textiles :
Who swear for us please ? 😅
2026-07-02 23:11:23
2
itzbaffson074
محمد بيل🇧💸💴🥷 :
Gov. knows all this abeg🥹🇳🇬
2026-07-03 00:15:31
0
fedaral
fedaral :
pls ya sunan film dinan
2026-07-02 22:34:19
1
mubarak0411
mohammedishaku709 :
hahhhhh
2026-07-03 03:33:42
0
babanahmad
innaba :
Allah ya kyauta ☺️
2026-07-03 07:43:52
0
safetyfirst..00
Gyara kayanka :
Great
2026-07-03 05:12:22
0
zakariya.ssg
ARABIYE🇹🇩🇳🇬🇳🇪 :
am not a pool Sir
2026-07-02 21:18:49
1
young_legend002
Abban Noor 001 :
what is the name of this film pls
2026-07-02 23:03:59
1
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About