@rabiaturunka: Wata sabuwar ce-ce-ku-ce ta kaure yayin da Fadar Shugaban Najeriya ta musanta iƙirarin da wani mutum mai suna Prince Adeniyi Adeyemi ya yi cewa Shugaba Tinubu ya naɗa shi shugaban wata hukuma. Ga bayanin yadda aka samu wannan hukuma ta bogi. 🎥 - Abba Auwalu/BBC