@a0202240: wasu soyayyar ba a iya bayyana ta da kalmomi.🥺❤️ kaunarka ta zama wani bangare na rayuwata, kuma duk ranar da ta wace sai nake kara fahimtar irin mastsayinka a Zuciyata. Allah ya kare ka, ya albarkaci rayuwarka,yasa farin ciki ya kasance tare dakai a ko da yaushe #viral #fyp #foryou #LoveQuotes #tiktokstatus @نَانَا عَائِشَةُ 🌹