Tabb kaga manya raddi da ilimi wallahi da amun irin wanan raddi na ilimi Qara azageni Allah yQarama prof lfy amin
2026-07-03 07:41:12
24
Zaidu khalid :
duk wanda wannan videon kesashi farin ciki yamun like
2026-07-03 07:43:07
27
musa Suleiman :
Dan Allah asamu Wani ya fassarama abinda professor yake cewa
2026-07-03 08:18:01
6
maman amir :
illimi duniyane Allah ya karawa malam lpy da nisan kwana
2026-07-03 08:00:45
8
Fateem Abdullah :
Yan waddu waddu Allah yakarawa prof lfy
2026-07-03 08:22:24
5
ABDUL MAQARIYYA TV✅ :
mai karamar ritaya Prof Maqary yafi ubanka ilimi wllh
2026-07-03 07:57:53
2
VERSED A'HERMEED :
Jaki baya prof
2026-07-03 08:12:25
7
muhammad muktar :
Duk wanda prof, yake burgeshi yamin like please
2026-07-03 09:35:31
2
C.E.O ƊANZARGA INVESTMENT :
Allah ya qara mana Ilimi
2026-07-03 05:37:10
6
Aishtu :
natapi chatgpt yafassaramin ayoyin 🤣
2026-07-03 08:56:28
0
Idris mu'azzam✅ :
kaga raddin masu ilimi Allah dai yabiya Prof
2026-07-03 07:36:35
4
Abou Tama :
munagodiyafa
2026-07-03 08:58:03
1
Anas Sa'id Dabai :
💯 dukkansu yan waddu waddunee.
2026-07-03 07:32:56
2
userAlhassan426 :
Yan comment section Masifa ne
2026-07-03 07:54:41
0
Alhassan Lausu (Rano) :
prof bakan yaroba 🥰
2026-07-03 07:06:59
3
Sheikh basa :
yaroo baya proof😁
2026-07-03 06:59:27
6
Aminu Ibrahim Achida :
afasara mana
2026-07-03 07:24:24
2
AYB Sunnah TV :
Wallahi wannan maganar masu ILIMI ne ba kowa zai iya ba, kuma wallahi wannan shi yake nuna bambancin Sunna da bidia. Jazakallahu bilkhair Malam, ALLAH yakara daura mu a kan daidai.
2026-07-03 09:02:09
1
abahuraira :
Allah yasaka da alkairi
2026-07-03 07:28:23
1
user7081155462675 :
mah saha allah
2026-07-03 07:15:27
1
DOCTOR ALIYU COMM HEALTH COACH :
wani ilimin sai prof,s
2026-07-03 06:44:01
1
S. M .D.1001 :
Malam Allah ya qara lpy
2026-07-03 09:37:37
0
To see more videos from user @tayyib0012, please go to the Tikwm
homepage.