@dr.abdul.marke: MAGANIN SANYI (Infection) Na Maza da Mata! 1. Alamomin Ciwon Sanyin Maza: ●- Saurin Inzali ●-Fitar Farin Ruwa ●- Kankancewar Gaba ●- Daukewar Shaawa ●- Kurajen Gaba ●- Kaikaiyin Matse Matsi ●- Yawan Zafin Fitsari ●- Yawan Gajiya da Ciwon Mara. 2. Alamomin Ciwon Sanyi na Mata ( Women infection): ✤~ Gushewar Shaawa ✦~ Fitar Farin Ruwa ✦~ Yawon ciwon Mara ✦~ Jin Zafi Lokacin Jima i ✦~ Sanya Warin Gaba ✦~ Daukewar Niima ●- Kurajen Gaba Wannan Matsala ta Sanyi Gaskiyar Magana ita ke haifar da rashin jituwa tsakanin Ma'aurata da yawa aure na mutuwa batare da an san daliliba, Gaskiyar al'amarin shine duk wadda yake da Sanyi cikin daya Miji ko Mata to kowanne cikin su nada Sanyi.#nigeriatiktok🇳🇬🇳🇬🇳🇬 #viral #trading #creatorsearchinsights #ghanatiktok🇬🇭 @Marke.herbal.medicine