@zainabiyyun: Tawagar wakilan Musulmin ƴan Shi'a daga cikin yankin kasashen Larabawa "gulf countries" su ma sun isa gaba gangar jikin Shihidin Jagora domin yin bankwana. Su kuma an karanta musu ayar: إِنَّ الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ أُولَٰئِكَ هُمْ خَيْرُ الْبَرِيَّةِ "Lalle waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, waɗannan su ne mafi alherin halitta."#foryou #viralvideo @SADIQKANO313
ZAINABIYYUN🧕
Region: NG
Friday 03 July 2026 07:41:18 GMT
Music
Download
Comments
salihurabiu202 :
ya maulana Allah yayi ma Rahama
2026-07-03 14:25:40
3
Ibrahim Usman :
Allah yajikan sa
2026-07-03 16:53:07
0
Attajiri :
Allah ya mai rahama
2026-07-03 16:55:49
2
Muhammad Shehy 🖤🦋💫 :
Ya Allah 😭💔
2026-07-03 15:43:44
0
Muhammad Adamu :
غفر الله له.
2026-07-03 14:00:32
0
nuramuhammadisa :
Masha Allah
2026-07-03 13:03:14
0
kamilsontsafe :
allah ya amshi uzirinsa
2026-07-03 14:10:54
0
nafi'u muhammad :
allahu akbar allahumma gafirhum allahumma rahamhumm allahumma afu anmhum 🤲🤲🤲😭😭😭
2026-07-03 07:48:35
2
kabiru sani🕌🕌mee glass 🇳🇬 :
Allah ya gafarta mashi
2026-07-03 14:46:52
0
gadanga :
Allah ya jikan jagora yayi Mashi rahama
2026-07-03 14:24:49
0
abdulazeez :
May your soul rest in peace sir 😭😭😭
2026-07-03 17:39:17
0
user6295262639417 :
Rahama tullahi alaika
2026-07-03 15:16:39
0
Isah Abubakar :
innalillahi wa'inna ilaihi raji'un....😭😭😭
2026-07-03 14:29:19
1
ALI.RIJAL.313 :
😇😇😇
2026-07-03 13:08:25
0
✨Abeey__KIYERN🤍 :
💔💔💔
2026-07-03 14:32:48
0
Mr Ab ✅✅ :
🥰🥰🥰
2026-07-03 14:54:40
0
Abdala227🇳🇪 :
👍👍👍
2026-07-03 17:53:53
0
هيما ودالنيل :
🥰🥰🥰
2026-07-03 18:25:40
0
DAN MANAJA AJUMAWA :
🥰🥰🥰
2026-07-03 15:32:02
0
Saminu Isyaku :
❤️❤️❤️
2026-07-03 14:32:07
0
baban bilal :
🥰🥰🥰
2026-07-03 18:03:08
0
jamilu Adam 🫶🇳🇬🫶🙏✅ :
😭😭😭😭😭
2026-07-03 14:07:58
0
jamilumusa223 :
👏👏👏
2026-07-03 17:39:49
0
error Nigeria :
🥰🥰🥰
2026-07-03 09:33:31
0
To see more videos from user @zainabiyyun, please go to the Tikwm
homepage.