ya ubangiji ka rabamu da karbar wannan takarda da hannunmu allah karkajarabcemu da zawarci
2026-07-04 09:31:02
92
穆罕默德 :
ni abinda yabani haushima takardar rabi ce
2026-07-04 08:33:08
82
salamatu saleh garba :
congratulations sis welcome 🤗 allah ya kawo nagari mai albarka
2026-07-04 13:25:39
2
🏅KING👑ME HALA🌲🇵🇹🇪🇦 :
Hmm sai magana kuke
bakusan ita mae tayi mishi ba ☺️
2026-07-04 10:45:46
22
dj_koolbabz :
Allah sarki baki Kuma fadi dalilin sakin ba🥺
2026-07-04 09:24:29
16
starboy :
yar wahala ..allah shikara halinku ne yakeja muku saki.
2026-07-04 10:13:33
8
Billionaire 6044 :
meye dalilin sakin
2026-07-04 09:30:10
9
Aminu Amanawa :
Wa yace kiki bin umarni😊
2026-07-04 10:06:25
7
mar'atus'salih in kano 2025😍 :
maza maza.hmmmm
2026-07-04 12:21:17
0
princess _faty :
kadan daga halin rijalu Allah yasaka miki
2026-07-04 12:59:39
0
Hajjamaah❤️❤️ :
Wlh nima natsani maza 😭😭😭
2026-07-04 13:34:47
0
Fashion :
Sorry
2026-07-04 10:47:31
0
Hafcyy🦋 :
Amma maye dalilin kawoshi media?
2026-07-04 13:51:50
0
Abbiati :
Me kikayi mai
2026-07-04 11:04:59
0
user5719684435526 :
Mai yafaru samunji kafin muce komai 🥹🥹🥹
2026-07-04 11:45:19
0
user1075442762990 08068902421 :
allah yabaki mafifice alkairi yasa haka shine mafi alkairi a gariki
2026-07-04 12:44:57
0
Mrs,bawan Allah :
allah yabaki nagari
2026-07-04 10:27:17
0
Adam Rabiu :
that's your own business
2026-07-04 11:33:54
0
shalele ♥️ :
Allah ya saka miki yabimiki hakkinki
2026-07-04 10:59:45
3
🤍 :
haka suke babu tausayi
2026-07-04 11:31:33
0
Fatima A Nababa :
Allah ya Miki zabin alkairi duniya da lahira
2026-07-04 11:00:35
2
Ummul”Areef❤️ :
Congratulations sister kizo mucigaba da laiman kudi 🥰🥰
2026-07-04 12:55:52
1
murtala 616o :
subhanillah but da lefin da dai kikayi ba haka banza ba Allah ya kiyauta naga batan alkairi Ina maki alhinin Hakan sorry sister Allah ya Baki juriyan zaman zawaraici
2026-07-04 09:23:47
4
nn :
umm kadan daga halin maza Allah yasa mudace
2026-07-04 10:08:38
0
Yusuf Hamisu :
sorry sister Amman ba duka maxa ke hali iri daya bah
2026-07-04 08:14:05
1
To see more videos from user @maimuuupall, please go to the Tikwm
homepage.