@siddiqmuhamad1: DUK MACEN DA TAKE YIN SALLAH A HAKA BATADA SALLAH ❌

Siddiq Muhammad
Siddiq Muhammad
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 03 July 2026 13:53:18 GMT
3398
412
8
68

Music

Download

Comments

mbashirdrz
ustaz mbashir :
masha Allah
2026-07-03 14:11:23
1
siribraheem.m
SIR》IBRAHEEM :
assalamu alekum malam dan allah kamen qarin bayani wai a cikin karatun sallah ba,ayin sama saidai ana sakkowa kasa a surorin
2026-07-03 14:08:26
1
aburukayyat0
Abu_Darda,i :
assalamualaikum Ina wa malam Fatan alheri dafatan Allah ya sakama da mafificin alheri.dan Allah malam Ina so aja hankalin Al,umma Dan gane da wannan yanayin da muka shiga na damuna wajan hade sallar magriba da Kuma isha,i don har ga Allah ana samu kura kura wajan ai watar wa Kuma Dan Allah ai ta maimaita video har karshen damuna Allah yasa mu dace na gode
2026-07-03 15:47:49
0
mukhtaribrahim6
user1451105036180 :
Masha allah
2026-07-03 15:32:58
0
theworlddoesnotrest
S.KAITA :
wa ya fadi haka akarmakkallhu?
2026-07-03 15:31:39
0
annazerababukar
Ni Nazer Dan Izalane :
allah yasakada alkhairi
2026-07-03 14:48:18
0
user721863286321
Ayoka ade :
🥰🥰🥰🥰
2026-07-03 14:05:39
0
moneyisincontroltikto
money is in control tiktok :
🤲🤲🤲
2026-07-03 15:29:12
0
To see more videos from user @siddiqmuhamad1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About