@kanoemiratecouncil: Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, HE Abba Kabir Yusuf, tare da Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, HE Abba Kabir Yusuf, tare da Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Murtala Sule Garo, sun halarci Fadar Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Dr. Muhammadu Sanusi II, PhD, CON, a yau Juma’a yayin gudanar da Zikirin Shekara da addu’o’in neman zaman lafiya ga ƙasa baki ɗaya. Taron ya haɗa manyan baƙi, malamai, masu riƙe da sarautu, da ɗimbin al’umma, inda aka roƙi Allah Maɗaukakin Sarki da Ya ci gaba da wanzar da zaman lafiya, haɗin kai, da ci gaban Najeriya. Allah Ya ci gaba da kare ƙasarmu, Ya ba mu zaman lafiya mai ɗorewa. Amin., sun halarci Fadar Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Dr. Muhammadu Sanusi II, PhD, CON, a yau Juma’a yayin gudanar da Zikirin Shekara da addu’o’in neman zaman lafiya ga ƙasa baki ɗaya. Taron ya haɗa manyan baƙi, malamai, masu riƙe da sarautu, da ɗimbin al’umma, inda aka roƙi Allah Maɗaukakin Sarki da Ya ci gaba da wanzar da zaman lafiya, haɗin kai, da ci gaban Najeriya. Allah Ya ci gaba da kare ƙasarmu, Ya ba mu zaman lafiya mai ɗorewa. Amin.
Masarautar Kano
Region: NG
Friday 03 July 2026 18:09:50 GMT
Music
Download
Comments
Mafan’s kitchen luxury :
Tijjaniyya ❤️
2026-07-04 05:43:49
5
Rabs Baban Aisha :
Had
2026-07-04 08:19:34
0
Ibn Aberthz :
Ahlil Zikr 📿❤️🩹
2026-07-04 08:25:36
0
KX€RÇØ📡 :
A kanon
2026-07-03 23:26:04
0
Salihuabdullahi24 :
Masha Allah
2026-07-04 08:22:13
0
Alhaji Adam :
abba maci amana falle Daya ce
2026-07-03 21:33:53
2
Abdullahi M Abdullahi AM :
in izalawa
2026-07-04 08:31:41
0
Habibu haruna :
Masha allah
2026-07-04 08:13:38
0
IBRAHIM MD :
masha Allah
2026-07-04 07:59:09
0
Moustapha. chaibou .Niger :
Machallah
2026-07-04 06:49:18
0
Nashe62# :
Masha Allah
2026-07-04 06:16:46
0
danzaki :
😁JAZZAKALLAH.
2026-07-04 07:32:46
0
user1633162605542 :
Masha Allahu
2026-07-04 06:18:57
0
UMMU AL -AMIN 💕💕💕 :
Masha Allah
2026-07-04 01:16:19
0
Khadija Habib :
Masha Allah Allah yabamu zaman lfy
2026-07-04 05:12:48
0
Umar lawali :
masha Allah
2026-07-04 03:46:12
0
Sardaun4 :
gaskiya ne 🙏
2026-07-04 03:05:45
0
shukur54r :
Allah kyauta
2026-07-04 01:43:44
0
mouhamedlaminou :
saw
2026-07-04 01:14:57
0
Abdulkarim Sabo Ringim :
mashaAllah
2026-07-03 23:09:35
0
🫂🫂🤦💍🤦😍✅✅بابا احمد احمد :
🤲🤲🤲🤲🤲 ما شاء الله
2026-07-04 08:05:27
0
إبراهيم عمر :
Allah ya isa tsakanim Da inyass
2026-07-03 19:49:59
1
Yahaya Mairoka :
Allah wadaran naka yalalace wlh
2026-07-03 18:59:59
1
faeez freedom :
kowa yayi banda mutum 1
shine abba maci amana butulu
2026-07-03 19:10:55
2
G.K. Tora :
Tijjaniyya duk wanda yaji dadi yy min like
2026-07-04 09:00:41
0
To see more videos from user @kanoemiratecouncil, please go to the Tikwm
homepage.