Allah ya muku Albarka,
Allah yasa Qur'ani ya cecemu Baki daya.
Allah yabaku mazaje masu Addini.
2026-07-06 08:40:31
8
tcrjfb :
mashallah
2026-07-03 20:29:47
7
Layin zomo Zaria :
Allah amin
2026-07-05 09:10:36
7
Dobermangirls :
Jesus is king.
2026-08-24 00:34:09
6
Amina Fashion 💕 :
2026-07-05 05:39:01
5
Karen Ann Kunkel :
Jesus is King 👑
2026-08-16 23:01:48
5
Abubaka11 :
masha Allah 🥰
2026-07-03 22:02:19
5
user6354281812816 :
ما شاء الله بارك الله فيكم
2026-07-05 00:04:17
5
Jemal Boche :
Maasha Allah
2026-07-05 12:58:01
5
Nasara@77 :
ماشاءالله
2026-07-06 15:50:12
4
🕌🕋الإسلام دين و دنيا🕋🕌 :
ما شاء الله تبارك الرحمن 🥰
2026-07-06 17:26:22
4
Musa Ibrahim Kangiwa 👑 :
Addu'ar Bayan keran salla.💕👍Allahumma Rabba hazihid-da'watit-tammah, was-salatil-qa'imah, ati Muhammadanil-wasilata wal-fadilah, wab'ashu maqamam-mahmudanil-lazi wa'adtah.
Ma'ana:
"Ya Allah, Ubangijin wannan kira cikakke, da salla wacce za a tsayar, Ka ba wa Annabi Muhammadu Wasilah (matsayi madaukaki a Aljanna) da daukaka, Kuma Ka tayar da shi a matsayi abun yabo wanda Ka yi masa alkawari."
Falalarsa: Annabi (S.A.W) yace wanda duk ya karanta wannan addu'ar bayan kiran salla, cetona ya tabbata gareshi ranar kiyama.
2026-07-07 15:42:45
4
msani001 :
masha allah wlh babu abunda yakai al qur'ani dadi allah yasaka da gidan aljannah