@mrs_jafar001: Wannan shine ɗaya daga cikin Takalman da Masoyin ku ke sawa, wadda na da ikon Azurta kansa da haƙƙoƙin Al'uma, amma ya zaɓi rayuwa irin ta kakansa Imamu Ali (As), ta kowace fuska rayuwar JAGORA akwai darussa ga mu mabiyan sa. Allah ya amshi Shahadar ku Syed Khamenei (R) 🥹. — Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'unn 🥹💔😭😭 #highlightseveryone #goviral #followerseveryone