@00kingwaleed: Al'ummar anguwar Wuro Biriji sun gudanar da taron jaddada goyon bayansu ga dan takarar Gwamnan jihar Gombe na jam'iyyar PDP Professor Isa Ali Pantami CON, PhD (Majidadin Daular Usmaniyya). Kungiyar "Professor Pantami Urban To Rural Mobilization Wuro Biriji" ce ta hada taron a yammacin yau Jumma'a inda Mata da Maza sama da dubu suka fice daga jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar PDP. Shugabannin jam'iyyar PDP na Garko Ward Akko LGA suka jagoranci karbar membobin APC da suka dawo PDP.#like #trendingvideo #viraltiktok #videoviral #viwes @Professor Isa Ali Pantami @Abdurrahman Isa Pantami @Pantami Supporters @Muhammad Buhari Dalhatu @Dady Tommy Na Malam