@realnusaeberty: Jama'a yau dai ana ta karanta Qur'anin 'yan Shi'a a wurin taron jana'izar Shahidin jagora wanda aka daɗe ana boyewa, Ku ji Ayar Qur'ani da aka tarbi tawagar ƙasar Saudiyya da ita a lokacin da suka isa gaban gangar jikin Shihidin Jagora Syed Ali Khamenei. قَدْ كَانَ لَكُمْ آيَةٌ فِي فِئَتَيْنِ الْتَقَتَا ۖ فِئَةٌ تُقَاتِلُ فِي سَبِيلِ اللَّهِ وَأُخْرَىٰ كَافِرَةٌ يَرَوْنَهُم مِّثْلَيْهِمْ رَأْيَ الْعَيْنِ ۚ وَاللَّهُ يُؤَيِّدُ بِنَصْرِهِ مَن يَشَاءُ ۗ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَعِبْرَةً لِّأُولِي الْأَبْصَارِ "Lalle akwai wata alama gare ku a cikin runduna biyu da suka haɗu: wata runduna tana yaƙi a tafarkin Allah, ɗayan kuma ta k@fiɍai ce. K@fiɍai suna ganin muminai sun ninka su sau biyu a ganinsu. Allah kuma Yana ƙarfafa wanda Ya so da taimakonSa. Lalle a cikin wannan akwai darasi ga masu basira." #everyonefollowers #everyone #everyone

realnusaeberty
realnusaeberty
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 03 July 2026 22:55:58 GMT
6369
1033
11
63

Music

Download

Comments

sulaimanhalilu8
S KHALEEL :
Masha allahu
2026-07-04 07:08:42
1
user09060jakass
Jafar abdullahi :
y Allah
2026-07-04 10:35:09
0
sunusiidris43
S.K :
mashaAllah
2026-07-04 12:42:04
0
user5119901997924
baban Muhammed :
ya Allah
2026-07-04 09:32:29
0
zahraddeen_muhammad
Muhammad zahraddeen :
😭😭😭Ya Hussain as wa ya Qa'idu na a'azamallahu museebana wa iyyakum
2026-07-04 08:11:14
1
nazifiidris88
nazifiidris88 :
😂
2026-07-04 05:50:41
1
jamilu.adam55
jamilu Adam 🫶🇳🇬🫶🙏✅ :
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-07-04 02:44:57
1
abdurahmanibrahim52
SISCO BOY :
Ya Allah 😭😭😭
2026-07-04 13:18:46
0
sabiu3311
sabiu :
🥰🥰🥰
2026-07-04 10:40:42
0
lawanmusa92
lawan musa adm :
😭😭😭😭
2026-07-04 12:35:42
0
To see more videos from user @realnusaeberty, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About