@hajeru.magaj: Replying to @Najaatu Yahaya #anayin wnn hadin duk bayan sati ko sati biyu a video nagaba zankawomaku yanda zakihada maganin mata natsalkida zogale dan Allah kutura video nan ss sbd yanada matuqar anfani ga lafiyar mace da kuma incinta agidanta kusan inason kuji dadi 🥰kuyi following tayanda zakusamu video na dazarar nadora kuyi like share comment dinku zeqaraman qarfin kawomaku abu nagaba 🙏🏻