@rchpusmanannurptmedstore: GA FASSARAR WADDU WADDU GUDA UKU ๐ฅ Takaice raddin da Professor Mansur Isa Yelwa ya yiwa Yan waddu waddu su uku, wasu Ayoyi ne da suka fara da kalmar " Waddu " duka uku ga fassarar su nan! Na farko waddu na cikin suratul Ali Imran ne! ููุฏูููุง ู ูุง ุนูููุชููู ู ููุฏู ุจูุฏูุชู ุงููุจูุบูุถูุงุกู ู ููู ุฃูููููุงููููู ู ููู ูุง ุชูุฎูููู ุตูุฏููุฑูููู ู ุฃูููุจูุฑู Shine " Waddu " na Prof. Ibrahim Maqari ga Fassarar shi nan: " Suna son abin da zai jefa ku cikin wahala, Haฦiฦa ฦiyayya ta riga ta bayyana daga bakunansu, amma abin da zukatansu suke ษoyewa na ฦiyayya yafi girma. " Sai " Waddu " Na biyu acikin suratul Al-Qalam. ููุฏูููุง ูููู ุชูุฏููููู ููููุฏูููููููู Shine " Waddu " na Imam Junaidu Abubakar Bauchi ga Fassarar shi nan: " Suna fatan da za ka sassauta akan al'amuran gaskiya, sai suyi sulhu da kai, sai su ma su sassauta daga jayayya da suke da kai akan gaskiya. " Sai " Waddu " Na Uku acikin suratul An Nisa. ููุฏูููุง ูููู ุชูููููุฑูููู ููู ูุง ููููุฑููุง ููุชููููููููู ุณูููุงุกู Shine " Waddu " na Imam Abulfathi Sani Attijjany ga Fassarar shi nan : " Suna son ku kafirta kamar yadda su suka kafirta, domin ku zama daidai dasu. " Da wadannan Ayoyin Prof. Isa Yelwa ya fahimtar dasuโ๏ธ