Ubangiji Allah ya saka da khairan... Wallahi haka abin yake... Tog wai shi Al Bayan ɗin dauka yake shi malami ko me?.. Allah ya wa Sheikh Isa Ali Pantami Jagora.... Ni ba ɗan Gombe bane amma ina masa Addu'a Allah ya shiga lamurran sa..... Allah yasa mu dace Feddunyah Wal Akheerah...