ALLAH yatsine maka albarka ALLAH yasaka wuta dan alfarmar Annabi Sallallahu alaihi Wasallam
2026-07-06 21:15:22
10
@mâyyåstrïké :
Dr kai kadai gayya ne, Allah y maka rahama
2026-07-05 14:02:29
15
aliyu bahari :
dactar jaki
2026-07-07 00:23:28
1
Aliyu Isa SMG :
Allah Yajiqan Dr Idriss Abdul Aziz Dutsen Tanshi Allah Yagafartamasa Allah Yakyautata Makwancinsa Allah Yasa Aljannache Makomarsa Muma Idan Tamu Tazo Allah Yasa Muchika Da Imani 🤲🤲🤲🤲
2026-07-06 17:33:48
7
useralimegyada :
Allah sarki dr
2026-07-06 22:00:10
3
umar salis pele :
aa malam wannan maganar yayi tsauri
2026-07-06 22:33:57
1
IBRAHIM ETSU AUDU :
𝐈𝐧𝐚𝐥𝐢𝐥𝐡𝐚
2026-07-06 21:08:45
2
T..J...RUMIRGO💫 :
dan Allah mukula dasalla a lokaci
2026-07-06 08:41:44
4
CHIKIDE :
Allah ya saka da Alhari
2026-07-04 18:00:33
7
Abba Couture "Damagaram" :
Allah ya jiƙan malam
2026-07-05 16:40:01
2
Al~Hūssåïñï😍✌️🙏 :
Rahimuhullah Allah Ubangiji Ya Jaddada Rahama Agareka Mlm