@meocute.999: 😾

Con moè 😾
Con moè 😾
Open In TikTok:
Region: VN
Saturday 04 July 2026 16:08:11 GMT
142028
24251
75
15054

Music

Download

Comments

uyen2008_4
Uyn :
nhớ bé nhà mình rồi, bé mới mất hồi tuần trước☺️
2026-07-06 13:40:46
288
anhpham93000
Tèo(TOBi) :
2026-07-06 14:57:02
14
ani.555
Uống rượu bằng thìa🥄 :
Cho mượn xíu đi, cute wua tr😭😭
2026-07-05 07:31:04
55
tsut_suji_804
Tsut_Suji804_🎨 🇻🇳 :
khè khè 🥰
2026-07-06 14:20:32
35
linhdoan319
🐻 :
2026-07-06 15:38:15
2
jkeob1
jkeob :
khè khè!
2026-07-06 14:14:14
2
10th7_00
q :
Kịt kinnn😁
2026-07-06 16:04:33
2
317043762ba
Kẹo Cá Koi :
2026-07-06 12:04:09
2
meocute.999
Con moè 😾 :
plsss fl tui đi mà 🥺
2026-07-05 03:27:37
1
ndtmy.4
Sereny iu :
😡😡 cute z tr
2026-07-06 12:24:34
4
boo0315
bàooà :
2026-07-05 00:49:03
2
hoangngoclinh170725
এ hoang lynh ଓ :
2026-07-05 04:09:08
2
_buncahaisan
em gái nhà bên :
dthw qo
2026-07-06 12:59:31
2
hongphaidauu
hongphaick :
2026-07-06 20:02:24
0
keodeo.dau228
Nie_22 :
Hi
2026-07-06 21:26:49
0
hamster.m61
Hoèn :
Xinh
2026-07-06 13:39:57
1
moni.091019
Dâu Tây là mèo 😸 :
siêu xinh luôn ó
2026-07-06 21:28:29
0
miracle.bu
Serendipity :
2026-07-06 22:27:57
0
heartphero
⚜️🎶Song tử🎶⚜️1️⃣9️⃣8️⃣5️⃣🌈 :
Sao nó kute thế nhỉ 🥰🥰🥰
2026-07-06 21:44:21
0
_yens.lying_
yennz.lyinh🎀 :
Yêu quá cho trêu vớii
2026-07-06 16:32:36
0
To see more videos from user @meocute.999, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

“Ba kowanne introvert aka haifa haka ba… wani lokacin rayuwa ce ta canza shi.” ⸻ Mutane da yawa suna tunanin: “An haifi introvert haka kawai.” Eh, wani lokacin haka ne. Amma a psychology: 👉🏽 akwai abubuwa da yawa da rayuwa ke yi wa mutum har ya fara son shiru, natsuwa, da nisantar mutane. Wani introvert: * dabi’arsa ce tun yana karami     wani kuma: * rayuwa ce ta koya masa yin shiru. ⸻ ABUBUWA 7 DA SUKE SA MUTUM YA ZAMA INTROVERT ⸻ 1. YAWAN CUTUWA A ZUCIYA 💔 Mutum idan: * an yawaita bata masa rai * an ci amanarsa * an wulakanta shi 👉🏽 yana fara rage: * magana * yarda da mutane * shiga jama’a A hankali: sai ya fara jin cewa shiru ya fi masa lafiya. ⸻ MISALI Wani saurayi yana da yawan abokai. Amma: * an ci amanarsa * an tona sirrinsa * an yi masa dariya Daga baya: 👉🏽 sai ya koma mutum mai son zama shi kadai. ⸻ 2. GIRMA A CIKIN GIDAN DA BA A SAURARO BA 🏠 Yaro idan: * yana magana ba a saurare shi * ana tsawata masa sosai * ana raina ra’ayinsa 👉🏽 yana koyon: “yin shiru ya fi aminci.” ⸻ MISALI  Duk lokacin da yaro ya yi magana: * sai a ce “yi shiru!” * ko a ce “baka da hankali” A hankali: 👉🏽 sai ya fara boye tunaninsa. ⸻ 3. OVERTHINKING (YAWAN TUNANI) 🧠 Wasu mutane suna tunani sosai. Saboda haka: * suna gajiya da hayaniya * suna son nutsuwa * suna jin dadin zaman su kadai 👉🏽 Wannan yana sa su zama introverts naturally. ⸻ 4. RASHIN FAHIMTAR MUTANE Mutum idan ya ji: * ba a fahimtar sa * ana masa hukunci ba tare da an san zuciyarsa ba 👉🏽 yana fara: * janye wa mutane * boye emotions dinsa ⸻ MISALI  Budurwa tana kokarin bayyana kanta. Amma: * kullum ana mata mummunar fahimta Daga baya: 👉🏽 sai ta daina magana sosai. ⸻ 5. TSORON HUKUNCI KO WULAKANCI 😔 Idan mutum: * an taba yi masa dariya * ko kunyata shi a public 👉🏽 yana iya fara: * jin tsoron magana * son zama a baya ⸻ 6. ZURFIN HANKALI (DEEP THINKING) Wasu mutane naturally: * suna son tunani * suna lura da abubuwa sosai * suna jin emotions deeply 👉🏽 Irin wadannan mutane suna samun: * energy daga solitude * ba daga crowd ba ⸻ 7. RASHIN AMINCI DA MUTANE Mutum idan ya sha: * cin amana * karya * fake love 👉🏽 yana fara ganin: “ba kowa ya kamata ya shiga rayuwata ba.” A hankali: 👉🏽 sai ya fi son circle karami. ⸻ ABU MAI MUHIMMANCI DA MUTANE BA SU FAHIMTA BA Ba kowanne introvert ne mai rauni ba. Wani lokaci: 👉🏽 rayuwa ce ta koya masa: * yin shiru * yin tunani * kare zuciyarsa ⸻ MISALI  Wani mutum a baya: * mai yawan magana ne * mai yawan dariya Amma bayan: * heartbreak * cin amana * stress Sai ya canza: 👉🏽 ya zama mai son kadaici. Mutane suka ce: “Ya canza.” Alhali: 👉🏽 rayuwa ce ta canza yadda yake kallon mutane. ⸻ ATAKAICE (DEEP NOTE) Introvert: * ba koyaushe dabi’a bane kawai * wani lokacin sakamakon abubuwan da mutum ya rayu ne. Wasu mutane ba shiru aka haife su ba… rayuwa ce ta koya musu cewa ba kowa ya kamata ya san abin da ke zuciyarsu ba. ⸻ TAMBAYA⁉️ 👉🏽 Kana ganin mutum ana haifarsa introvert ne, ko rayuwa ce ke mayar da shi haka? Rubuta mn ra’ayinka a comment section mu tattauna 👇🏽💬 ALLAH KA BAMU DACEWA KA ZAUNAR MANA DA KASAR MU LPA AMIN. 🙏🏻🙏🏻🙏🏻 #creatorsearchinsights #introvertlife #psychology #truthtalk #introvert

About