InnaLiLLãhi Wa'Innã ILaihi Rãji'Oon
Yanzu A Haka Zamu Rayu Da Irin Wannan Rashin Da'a
Ya Salam Ya Allah Kakara Shiryamu Hanya Madaidaichiya Alfarman Saiyidina Rasulullahi SaLLaLLãhu Ta'ãLã ALaihi Wa'ãLiHee WaSwaH'Bihee WasaLLam
2026-07-10 08:25:32
65
@S G.A.S.H.I.🕋JG :
ya Allah kasa muyikarshe mai kyau 😭😭😭
2026-07-10 22:07:42
18
Mamankhalifa :
innalillahi wa inna ilaihi raji'un allahuma a jirnu fi mu suyi batiy allah kai mana maganin musibar nan ta karshen zamani allah ka tsare mu ka tsare mana zuri'a amin ya rab🙏🙏🙏🙏