Gaskiya duk da ina rubutun littafi amma kin yi kokari sosai sister Madam....ina jin dadin kallan shirin nan...ina yin murmushi kamar hauka....and naga sauran sister's dina ma suna jin dadi kowa da nasa comments din tnx sister 🥰
2026-07-04 19:56:03
26
Dêêjêrhñ mãmãñ têrh 🥰🦋🖇️❤️ :
Wlh wannan yafi Hausa Film🥰
sai aka barmu da Murmushi 😊
2026-07-04 21:26:24
17
haumairawarishat :
Ya mukaji da murmishi 😊
2026-07-04 22:51:37
6
user573112090458 :
masha Allah saidai idan nayi magana A comment bakya kulani
2026-07-04 19:57:07
12
Asmaulhusnah :
next pls nakasa Daina murmushi wlh Allah 😅😊😊
2026-07-04 20:12:41
6
Princess khairaht 🥰🥀🌹❤ :
soyayya da dadi wlh🥲 allah ka barmu mu da masoyan mu🥰❤🤲
2026-07-04 22:24:03
7
NEENERH :
Congratulations Yaya khaleed 🥰❤️Can't wait to see our baby ❤️🥰 🤗
na kasa dena dariya
2026-07-04 19:44:29
17
Basma s Jibril :
🥰🥰🥰 anbar ni da murmushi
2026-07-04 19:46:57
6
Faruq :
Wow next pls
2026-07-04 19:54:32
2
Maryam Waxeereiy :
wnda suke murmushi ba adadi su min like 😄
2026-07-04 20:13:34
8
UMMULKHAIRI 🌿💚 :
Mutum a ciki na 😳😂😂🥰🥺
2026-07-04 22:49:48
3
Realteemarheesarh47 :
Jama'a y mukaji da murmushi 🥰🥰🥰
2026-07-04 19:56:31
13
Ayusha collection 👜👛👡👠 :
Wayyo love
2026-07-04 20:55:07
1
Manan sadeeq :
wow you truly
2026-07-04 20:00:41
1
his queen🤩🥰🥳 :
Ya mukaji da murmushi 🥰🥰😂
2026-07-04 19:55:08
10
yar umminta :
saenaji kamar yaune aurena 🥰🥰😂
2026-07-04 22:48:03
2
🎀Lipstick💄👄Girl 🎀 :
Congratulations 🎊🍾
2026-07-04 21:19:04
1
Hauwa Daly :
next p
2026-07-04 21:11:21
1
Cha Cha :
Masha Allah 🥰🥰
2026-07-04 22:28:11
1
lman Salim :
Machallah habibti ☺️☺️
2026-07-04 21:06:26
1
zainab hamza :
dan Allah adun gasada zumun ci
2026-07-04 22:03:35
1
To see more videos from user @nimusulmace0, please go to the Tikwm
homepage.