@eeeshaofficial: Kowa ya saya yaji gaskiya daya Che 🙈😢#fyp #trrnd

Cutie✨🖤
Cutie✨🖤
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 05 July 2026 06:55:02 GMT
549939
30773
1442
1042

Music

Download

Comments

gracebwoetba
gracebwoetba :
god blessing my darling think right
2026-08-26 08:23:07
0
lawanrespect2
M.L Respect Neh :
Waishin Ke Maganar Auran Nan Baza ki Bariba Annabi Yace Muyi Aure Mu Hayayyafa Ki Fadi Alkairi Ko Kiyi Shiru 🙏🙏🙏
2026-07-05 11:21:18
153
mumrahama
AjiyarAllah :
U've said it all my sister, sai Mai ilimi da fahimta kadai zai fahimci maganarki....🥰👌
2026-07-05 12:23:38
80
announcer00
Osman Announcer :
Wanda ya yarda da maganar ta yamin like
2026-07-05 15:38:19
143
shalelee2002
Shalele💞💝🌹 :
nifa wlh Ina qaunarki kawai gsky kike fada🥰😂
2026-07-05 13:25:56
68
ummiismail58
Aisha ummi :
wallahi koh anki koh anso gaskiya kike fada
2026-07-05 22:26:02
34
sorrybaby518
abubakaryahaya5323 :
Allah sarki rayuwa Duniya budurwarwawa inatausayamaki
2026-07-17 12:13:29
34
kabirabdullahi001122
kabir Alhamdulillah :
wllh wannan ai wa'azi takeyi maganar gaskiya ce take fada Allah ya saka da alkairi Allah ya bada lada. kairen insha Allah
2026-07-05 23:48:36
22
sulaimansaleh5305
sulaimansaleh1523 :
duk Wanda yayarda karya take yaimin like 😅😅
2026-07-07 13:48:43
46
abdullahisani159
A.S TEXTILE🔥 :
jininki ya halatta
2026-07-17 20:43:19
8
sheibrahim617
She [email protected] :
wawuya
2026-07-05 11:15:08
11
thekingofdubai10
Farooqullah :
wllhi maganarta gsky ne duk Wanda y yarda gaskiya take fadi y min like
2026-07-18 10:38:53
11
abduldanmaska2
abduldanmaska :
in Allah yayarda sainayi mata hudu da yaya 45 kafin nabar duniya kutayani addu a Kuma insha Allah duk masu amfanar JAMA a zasu zama
2026-07-18 13:42:00
8
aa.sadeeq2
AA SADEEQ :
akwai wani bawan Allah mosoyin annabi yanakaranta comment yana murmushi bro yakake
2026-07-17 22:43:33
41
saniahmaddaura
SAHMAD :
jakkah wawiya
2026-07-05 15:39:49
19
mustsfs5
must AfA :
jaka
2026-07-05 07:17:08
5
usama.aliyu.nsrw
Usama Aliyu nsrw✅ :
l dey with you sis
2026-07-06 09:46:40
6
ibrhmrushe
Ibrahim Usman :
Allah kara mana lfy bakin daya
2026-07-06 07:58:15
5
ibraheem.barema
IBRAHEEM BAREMA :
ASSALAMU ALAIKA YA RASULULLAHI 😭😭😭😭
2026-07-17 10:50:05
5
small.prince6
small prince🇩🇿🇩🇿 :
Super ma yafiki tinani wlhy
2026-07-17 13:34:55
17
teroobackup
official teroo :
gaskiya tanada daci amma wllhi gaskiya kika fada
2026-07-17 09:21:42
28
danmama118
Ibrahim umar :
Allah sarki Wllh kina bani tausayi
2026-07-16 22:55:45
23
yunusa.yusuf756
Yunusa Yusuf :
ubanki
2026-07-05 15:40:27
7
user569596818858
user569596818858 :
Allah wadaranki
2026-07-05 16:51:38
5
anasjibreelsaad
anasjibreelsaad :
wannan f gaskiya t fada
2026-07-05 17:00:50
14
To see more videos from user @eeeshaofficial, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About