Masu sa ran shiga aljanna tare da manzon Allah s.a.w Suyi min like plz🙏🙏🥰🥰🥰🥰
2026-07-05 20:47:03
321
Aisha Askira :
wlh haka ne mallam, Allah ya kara maka lfy
2026-07-05 20:16:24
66
Rabeeyat abdallah💔💔♥️🔏 :
wlh mlm haka ne 😭 Allah yasamudace
2026-07-05 17:42:28
53
Hussaina Mahmud gwagwa :
wallahi hakane gaskiya ne
2026-07-05 14:49:34
66
man of integrity :
Ni Dai alhamdulillahi kullum Sai Na Yi wlh
2026-07-05 20:59:06
18
Yusuf M Dallatu :
Wallahi Karya ne
2026-07-07 16:50:32
11
Asmau Muhammad :
Rabbana hablana min axwajina wa xurriyyatina qurrati a’ayunin waj’alna lil muttaqina imama 🙏🏻rabbi habli min ladunka xurriyyatan dayyiba innaka sami’uddu’a 🙏🏻Allah ka kare mana xuriya ya rahman ka tsare mana su Allah mun tuba kada ka sanya laifin wawayen cikinmu ya shafemu ko xuriyarmu🙏🏻rabbi najjini wa ahli minma ya’amalun🙏🏻