@sardauna_shoot.ng: CIKIN BIDIYO; Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da shirin bai wa mata 5,200 tallafin jarin Naira 50,000 domin bunƙasa ƙananan sana’o’insu. Wannan wani muhimmin mataki ne na ƙarfafa tattalin arzikin mata, rage talauci, da samar da damar dogaro da kai ga iyalai a faɗin jihar. Kano na ci gaba da tafiya kan turbar ci gaba da jin daɗin al’umma. Jiya Asabar, 04/07/2026. #AbbaIsWorking #sardaunashoot #fyp #viralvideo #CapCut

Abba Is Working
Abba Is Working
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 05 July 2026 10:57:53 GMT
4523
550
15
5

Music

Download

Comments

usamakgw40
Usama malami jega :
4+4
2026-07-05 12:09:26
1
saniaramposukw
sani aramposu 09067769024 :
4-4
2026-07-05 16:33:48
1
limson818
Saleem1 :
4+4 Abba
2026-07-05 12:25:50
1
mohdbalaznw
mohd bala znw :
Go ahead
2026-07-05 14:50:35
0
umarabuyaaser14
💎umar Abu-yasre luxury wear👑 :
Allah kazabamana mafi alkairi badanmuba ya rabbey
2026-07-05 17:16:51
0
abdurrashidusmans
A.A dankasuwa kura :
in Sha Allah 4+4
2026-07-05 14:21:42
1
muttaqa_omar
YAYA MUTTAQA🥹❤️🦅 :
Masha Allah Allah ubangiji shi saka masa da Alkhairi yaqara bashi ikon dauka❤️
2026-07-05 13:05:27
1
ibn_sunnah001
SUNNAH 📢MEDIA 001📢 :
Mash Allah Allah Yasaka masa Da Alkari
2026-07-05 11:06:16
1
alhaji_ada1
Alhaji Adam :
karyace
2026-07-05 12:05:56
1
abba.isah.mallah3
🐯SMALL..DOKTOR🐯 :
😳😳😳
2026-07-05 14:44:27
1
makamafagge3
Auwal Muhammad makama :
❤️❤️❤️❤️❤️
2026-07-05 11:37:59
1
hajji_bida
BAGO 2027 :
🥰🥰🥰
2026-07-05 13:19:05
0
s.jago.global
s.jago2828 :
👌👌👌
2026-07-05 13:33:13
1
nagidankwano.001
NAGIDANKWANO📚🔴 :
🥰🥰🥰
2026-07-05 18:51:03
1
To see more videos from user @sardauna_shoot.ng, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About