@yabanya.tv: YADDA ‘YAN TA’ADDAN DAJI SUKA YI IKIRARIN HALLAKA MAYAKAN LAKURAWA A IBBI, KARAMAR HUKUMAR MASHEGU Rahotanni sun bayyana yadda wasu ‘yan ta’addan daji suka yi ikirarin hallaka mayakan Lakurawa a Ibbi, da ke karamar hukumar Mashegu, Jihar Niger. Ku kasance tare da Yabanya TV domin samun cikakken rahoto, sahihan bayanai da duk sabbin abubuwan da ke faruwa kan wannan lamari.#Yabanyatv #GaskiyaTv #NigerstateNigeria #insecurities