@uss21multimedia: DA ƊUMI ƊUMI: Najeriya Ta Tura Sojojin 198 Zuwa Gambiya Domin Aikin Wanzar da Zaman Lafiya Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta ce ta yi jigilar dakaru 198 zuwa Gambiya domin maye gurbin sojojin Najeriya da ke aikin tabbatar da zaman lafiya ƙarƙashin tawagar ECOWAS (ECOMIG),#creatorsearchinsights #viral_video #endbadgovernmentinnigeria #nigeriatiktok