Allah kabamu Hakurin Duk Abinda muka Rasa a Rayuwarmu ka can zamuna da abinda yafi zama Alkhairi garemu, kaine masanin komai kuma kai kasan komai kuma kai kake maganin komai, kai kake canza safiya ta koma dare kuma kake canza dare ta koma safiya, Ya allah munyi tawassali da sunayinka Tsarkaka Kabiyamuna bukatonmu.
2026-07-05 22:43:21
10
Mahaman Haoua :
mashaallah🥰🥰🥰🥰
2026-07-30 18:40:10
0
NASTI🔱👑 :
Salam pls I want you to help promote my songs thank you
2026-07-08 19:47:59
4
hindatu shadow :
Ya Adamawa happy Friday
2026-07-10 11:00:01
3
U_F COLLECTION TAKU CE🌹💐🌷🌺 :
Yiwuuuuuuuuuu mrs hassan makeup 🥰🥰🥰💄
2026-07-05 22:01:43
2
ÅMĨNØU30 :
inayinki yayata yaufa 🥰🥰🥰
2026-07-08 07:55:07
3
babangida aliyu🇳🇬🇸🇦✅ :
allah ya kara Miki albarka
2026-07-05 18:23:43
3
Mrs amir :
Mrs hassan
2026-07-27 12:31:32
0
Jiddatul khair :
kwana biyu
2026-07-05 19:35:25
3
Abba Kabir Jammaje :
Kyau da kansa my love
2026-07-06 12:17:36
2
UMMU MUHD :
Na Rantse miki ina son ki maryam🥰🥰💝
2026-07-05 21:54:44
1
15 champion 🏆🏆 :
Masha Allah amaryan Hassan
2026-07-05 18:05:14
0
MMN YAHAYYAH :
kada ki bari pha kiyi ramah pha take note 🥰
2026-07-08 00:26:09
1
kalid :
Alh yabaku zaman lfy
2026-07-18 21:58:26
2
Abba Kafi Governor :
My sakin wawa love💖💃💝
2026-07-05 20:42:13
1
Ghana Boy 5561 :
wow beautiful please Dan Allah Dan annabi da soyayara da kk wa Hasan mekup kimin video
2026-07-13 00:01:41
0
razak :
cv 💖
2026-07-13 22:22:14
0
haruna 112 :
@Hanny🩷❤️:Hassan Yana cikin alkhairi wllh good Maryam allah yabaku Zaman lfy
2026-08-08 22:56:02
0
hajiasamira943 :
❤️❤️❤️❤️
2026-07-25 21:09:07
0
danmasater :
queen merry 🥰🥰🥰
2026-07-21 16:57:47
0
YaRoN_MaLaM 001✍️📿 :
jiki duk madara🥰
2026-07-20 01:56:59
0
A•A•GOGORI🍎💐 :
the queen of Hassan mekup
2026-07-05 18:51:05
0
To see more videos from user @maryamnickim, please go to the Tikwm
homepage.