@coachahmad412: Mutane da yawa suna cewa babu aiki. Amma a zahiri, kamfanoni da yawa suna neman mutanen da suke da ƙwarewar da za ta taimaka musu su samu ƙarin kwastomomi da ƙarin tallace-tallace. Idan ka koyi: • Facebook Ads • Content Creation • Social Media Management Za ka iya fara samun dama a kamfanoni ko kuma ka fara aiki da 'yan kasuwa kai tsaye. Idan a Facebook kuke kallon wannan Video Ku Danna Link din Group da Yake Comment Section kuyi Joining Training Din Idan kuma a Tiktok ne Ku Duba link din da Yake Bio Dina Ku Shiga wannan Class #CoachAhmad #Brynovate #DigitalMarketing #arewa__tiktok
@Coach Ahmad | Digital Coach please I need more highlights
2026-07-05 21:27:06
1
Musa M idris :
🥰🥰🥰
2026-07-05 20:23:56
1
〔MUFGA〕 :
👍👍👍
2026-07-05 21:08:23
2
Nasir Yakubu :
na shiga cikin group din amma wani ya biyo ni ta private kuma shi ba admin bane abin ya bani tsoro. Idan kana son karin bayani ka yi min DM @Coach Ahmad | Digital Coach
2026-07-05 21:34:16
0
abba gana dumbulun :
❤️❤️❤️
2026-07-06 06:27:25
0
Yasir Ali Umar :
🥰🥰🥰
2026-07-06 15:32:21
0
@Usman salim :
😁😁😁
2026-07-06 14:59:45
0
by maryoum ✨🦋🏷️ :
🥰🥰🥰
2026-07-06 15:19:56
0
DSKL TV :
🥰🥰🥰
2026-07-06 18:38:54
0
abdourahamane :
😳😳😳
2026-07-14 06:56:37
0
To see more videos from user @coachahmad412, please go to the Tikwm
homepage.