ya Allah duk Wanda ya karanta wannan comment din kabachi arziki da babu talauci na har abada
2026-07-07 00:40:51
28
musa.ibrahim 143939 :
Addu'ar Bayan keran salla.💕👍Allahumma Rabba hazihid-da'watit-tammah, was-salatil-qa'imah, ati Muhammadanil-wasilata wal-fadilah, wab'ashu maqamam-mahmudanil-lazi wa'adtah.
Ma'ana:
"Ya Allah, Ubangijin wannan kira cikakke, da salla wacce za a tsayar, Ka ba wa Annabi Muhammadu Wasilah (matsayi madaukaki a Aljanna) da daukaka, Kuma Ka tayar da shi a matsayi abun yabo wanda Ka yi masa alkawari."
Falalarsa: Annabi (S.A.W) yace wanda duk ya karanta wannan addu'ar bayan kiran salla, cetona ya tabbata gareshi ranar kiyama.
2026-07-07 15:40:20
12
Nasiru Idris :
Allah yasa mudace
2026-07-07 22:13:50
3
zeebaby :
Excellent argument
2026-07-07 14:05:54
1
Dan Fari🤍 :
rabbana hablana min azwajina wa zurriyatina
2026-07-06 17:16:42
60
Bello El bash🥰 :
s a w
2026-07-06 12:31:35
11
abbajohn 001 🦍🌍 :
masha Allah
2026-07-07 14:38:01
4
T..J...RUMIRGO💫 :
dan Allah mukula dasalla a lokaci
2026-07-06 17:30:14
13
ABU ABDULLAH :
Allah yayi mka RAHAMA
2026-07-06 16:53:57
12
Senior 🦟🦟 :
Rahimahullah sheikh
2026-07-06 07:35:55
13
real__s__malakee :
𝙖𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖𝙠𝙖𝙧𝙖 𝙢𝙖𝙣𝙖 𝙨𝙤𝙣 𝙖𝙣𝙣𝙖𝙗𝙞
2026-07-07 17:11:01
1
Kabir Auwal Ibraheem 🇳🇬 :
Ba’a binka bashin hujja Uban Abdurrahman 😊
2026-07-07 16:32:29
10
yahaya bin aliyu :
Marsha Allh
2026-07-06 23:39:35
3
jannat😍🌹 :
Allah yajikan mlm da rahama 🤲
2026-07-07 14:28:41
4
Asaminu Anzhku :
s a w
2026-07-07 10:02:45
5
NASCO MUH'D :
Dun Yan uwana kayi like kayi shares alfarman annabi da al Qur'ani 🙏