@dr.khamisg.m.g: #Izala #ahlussunna #arewa__tiktok #Hausawan Duniya#worldcup

JUSTICE⚖️📚TAKOBIN ALLAH ⚔️📚
JUSTICE⚖️📚TAKOBIN ALLAH ⚔️📚
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 05 July 2026 22:05:05 GMT
523
73
13
33

Music

Download

Comments

bado6330
ABU AMMAR :
da banyiniyar baka amsaba sabida Naga kagigice da akace tauhidi ukku. Dan Allah wayacema Allah ukku danasan kanasaka adalci a zantukanka Amma yanzu Naga kakoma kamar Wanda akayiwa hakin barkono ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, 01 cewa tauhidi yakasu kashe ukku baya nufin Allah ukku wannan karyace kakirkira Kuma idan baka tubaba zakabiya 02 tauhidi na ilahantaka shine uluhiyya wannan tauhidine na kadaita Allah shikadai Babu abokin tarayya. sharadin zamanka musulmi dolene kayadda da wannan ,,,,,,,,,,,,,,, wannan rukunin natauhidi shine yarabamu da kafurai 03 tauhidin rurubiya kila bakasan minene rububiyaba shiyasa kake wannan jahilcin rububiya Ana nufi rabbu ubangiji. shikuma ubangiji rabbu maana Mai halitta dolene ga musulmi ya yadda Cewa Allah Wanda yakadaita a tauhidin uluhiya to anan anan shine yakeyin halitta awannan rukunin tauhidi munyi gamayya da kafurrai wajan Imani dashi sabida Qur,ani yafada cewa idan katambayi kafurrai wayahalicci sama da kasa zasucemaka Allah kenan kafurai sunyadda sun aminta Allah ne yayi halitta to Amma zaiyu sukafa hujja dacewa aisunyi Imani da Allah agobe kiyama tunda sunyi Imani shiyayi halitta shin wannan imanin zai Isa sushiga Aljannah ? ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, amsa shine aa yin Imani da Allah yayi halitta. baya badacewa Kai musulmine kadaiyi Imani da wani reshe na tautauhidi. Wanda Dole sai kahada uluhiya shine kadaitashi da bauta anane akasami barahwasa cewa su Basu yadda abautawa Allah shikadaiba Amma sunyadda Allah ke halitta kaga sunyadda Kashi daya sunbar daya Wanda dayan bayazamemusu hujja agaban Allah 04 tauhidin asmau wassifat yatabbata Allah yanada sunaye da siffofi Wanda wannan rukunin na tauhidi kana musulmi wajibine kayadda cewa Alllah yanada sunaye haka Kuma yanada. siffofi imaninka da kadaitaka Allah baya wadatarda Kai Dole sai kayadda Allah rabbune. shikeyin halitta haka Kuma imaninka da cewa Allah rabbune baya wadatardakai sai kayadda da sunayensa da sifofinsa .
2026-07-05 22:52:24
0
auwalaliyuataka
a ataka :
wawa
2026-07-05 23:29:59
0
abbausman070
YARON KIRKI :
Allah sarki akwai Rashin ilimi amaganar ka
2026-07-05 22:13:35
0
bado6330
ABU AMMAR :
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Dan Allah Wai yaushe ka gigice
2026-07-05 22:20:30
0
user9033058613083
Hussaini Muhammad Bello :
basuda Amsa wlh
2026-07-06 04:52:32
1
modugonibukar_attijjany0
MODU_GONI_BUKAR_ATTIJJANY :
🥰🥰🥰
2026-07-05 23:10:31
0
abdoul.uomarou
Abdoul Uomarou :
❤️❤️❤️
2026-07-06 07:07:17
0
yusuf.salisu169
yusuf salisu :
😂😂😂
2026-07-05 22:08:52
0
user5531881021794
Ibrahim :
🥰🥰🥰
2026-07-06 06:41:14
0
annabigatankowa6717
BELLO ABDULRASHID :
🥰🥰🥰
2026-07-05 22:08:37
0
ibrahimmusa6540tiktok.c8
Ibrahim musa :
😳😳😳
2026-07-06 07:17:34
0
To see more videos from user @dr.khamisg.m.g, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About