@assiddiqulakbar0: Manyan Riguna Masu Kyau Da Inganci! 🤍✨ Da Naira Dubu Dari (₦100,000) kacal, zaka mallaki duk rigar da kake so daga cikin waɗannan manyan riguna masu matuƙar kyau, inganci, da aminci. Ka zo ka zaɓi wadda ta dace da kai, domin kyan sutura alama ce ta mutunci. 📍Adireshi: Assiddiq Textiles, No. 10 Bauchi Road, Sokoto. +234 706122 3985

Assiddiqul Akbar
Assiddiqul Akbar
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 05 July 2026 23:00:44 GMT
4370
958
38
5

Music

Download

Comments

zheeq_jey
Zheeq_jey :
When elegant meet perfection 🔥🔥
2026-07-06 17:04:53
1
namijee00
Namijee :
C E O
2026-07-06 08:08:41
0
nafiuruche
Nafiu Ruche :
Allah yaqara sutura
2026-07-06 15:45:07
0
ambasado.namaaiki
Ambasado Nama'aiki s.a.w :
Allah yakawo kasuwa Mai Albarka Dan Albarka Manzon Allah sallallahu Alaihi wassallam ✍️
2026-07-06 17:40:35
0
user3798052381482
user3798052381482 :
masha allah allah yakara daukaka
2026-07-06 12:37:48
0
sir_hydeer2
Aliyu Labah…. :
Allah ya Kara Lfy da Nisan kwana masu albarka sir 🥰🥰🥰
2026-07-06 11:18:57
0
aleeyuhaidar98
🍾ALEEYU_ HAIDAR🍾 :
NO.1❤️
2026-07-05 23:54:22
1
ala2collection
Ayshat Ahmadrufa’i :
Allah ya kawo babban rabo ya rabb 🤲
2026-07-06 08:38:36
0
hon.tijjanishunee
HON.TIJJANISHUNEE :
allah ya kawo kasuwa mai albarka🙏
2026-07-06 06:28:51
0
yaronmommy956
yaronmommy956 :
kaga kadara dakan wlh semai gida Allah yara arzuki
2026-07-06 23:57:50
0
abdulaj64
Abdul AJ :
Allah ya kawo kasuwa 🥰🥰
2026-07-05 23:40:24
0
najib.background
najib background :
Aure zakayi ne
2026-07-06 12:25:43
0
abdullahibellojik
Abdoul😎 AJ :
gamawa ne, mutumena 🥰✌️😅
2026-07-06 11:17:01
0
abdullahiabubak960
SIR__SADEEQ🌴 :
c e o allah yakara kawo kasuwa mai albarka
2026-07-06 05:57:53
0
aims20000
Abbakar sadiq Ibrahim :
Babban Dan Kasuwa
2026-07-05 23:03:57
0
muneeeer001
Muneer lnvstmnt limited (MIL) :
za CEO
2026-07-06 09:59:10
0
abba.dake
ABBA DAKE :
masha Allah barik c e o namu mai albarka 🙏♥️🙏
2026-07-06 06:36:21
0
yushau217
yusha'u Bahaushe... :
masha Allah oga
2026-07-06 07:00:13
0
avdool_aleem_shoot
𝐀𝐯𝐝oo𝐥 𝐀𝐥ee𝐦 𝐒𝐡oo𝐭💫 :
more success boss, akwai magana fah 🙏 @
2026-07-05 23:05:22
0
aunty_j7
Aunty_J :
masha Allah Allah nunamin aurenka auta
2026-07-05 23:27:21
0
etx___ansu
ETX___ANSU :
Allah ya kama 💯 c o
2026-07-05 23:05:43
0
abbakar_s_yaki_
ABBAKAR_S_YAKI :
never give up bro 🏆🏆
2026-07-06 23:57:51
0
sir_cooler1
Sir_Cooler :
Kasuwa mai Albarka babban yaya
2026-07-05 23:02:41
0
babanislam001
baban islama :
mutumena ka Shana koma kasarara oga assadik
2026-07-06 19:14:51
0
basharzaki38
@Bashar zaki :
🥰🥰🥰
2026-07-06 08:47:14
1
To see more videos from user @assiddiqulakbar0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About