@danba019: Kece abin da ke sa zuciyata jin dadi kullum, koda ban faɗa ba 😏💖” “Duk lokacin da kika yi murmushi, har duniya tanason ta koyi yadda ake dariya 😍❤️” “Ki sani, idan soyayya tana wasa, kece zakaran wasa na 😅💘” “Zuciyata tana neman izininki kafin tayi wani abu 😭💓” “Kece Wi-Fi na zuciyata, babu ke babu signal 😏📶” “Ki daina yin kyau haka… zuciyata na fama da tsoro, sbd kada wasu su harbo miki mashi😅💖” “Duniya zatayi mamaki idan ta ga yadda murmushinki ke sanyaya zuciyata 🌎#arewa__tiktok #fypシ゚viral🖤tiktok