@marke.herbal.medicine: MUGUWAR SHA,AWA😋💃🥒😢 Saƙo daga wata daliba mai fama da muguwar sha'awa Tace, "Malama saboda tsabar sha'awar da nake da ita ko hular namiji na gani sai na bata wando na. Bare kuma na ga namiji mai siffar danake so zuba nake kamar bokitin data bule. "Malam hatta yayyuna da kannena maza ji nake kamar na musu fyade, cikin su da wani zai nuna mini sha'awar sa ko da wasa da zan bashi hadin kai. Ban taba zina ba. Bana kuma kallon fina finai na batsa. Madugo baya bani sha'awa duk da wani lokacin kamar nayi ko zan samu sa'ida. Malam bani shawara yaya zanyi da wannan masifaffiyar Sha'awan nan tawa. Ko akwai maganin da ake Sha na rage sha'awa"? Tambayar dana soma yi mata shi ne tana da aure ko kuma ta taba aure. Tace babu ko daya. Na tambayeta shekarunta tace mini 20. Maganin matsalarki shine aure. Idan kika yi dacen auren namijin kwarai. Wannan ruwan dake bata miki kamfenki zaki nemeshi kiga ya kafe. Wannan sha'awar da kike yiwa kowa irin namiji zaki nemeshi ki rasa inda ya shiga. Zaki dawo muryar namiji ma baki tsoro yake bare kuma shi namijin kansa. Amma duk wannan sai fa idan kinyi dacen auren namiji. Kamar yadda na sha fadi. Sha'awa halittace, kowa kuma da irin tasa, babban maganin kwantar da shi sai ta hanyar abunda ke motso ta. Magungunan nasara masu rage sha'awa idan suka yi yawa a jikin mutum kashewa mutum sha'awar sa suke. Don haka bana bada sha'awaran amfani da su. Aure shine mafita, bama kuma auren kawai ba. Auren wanda ya iya ya kuma san makamar biyawa mace bukata shine kawai mafita. Don haka kiyi aure ki huta idan akwai manemi na gaskiya. Kufito ku tofa Albarkacin bakinku kuma masu taimakawa ne

Marke.herbal.medicine
Marke.herbal.medicine
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 06 July 2026 09:56:35 GMT
33245
1389
16
50

Music

Download

Comments

frkshoesgallery
F R K :
Nawa
2026-07-06 22:40:53
0
user1882382267812
Hariri :
nawane?
2026-07-07 09:11:56
0
080yunus
Yunusa :
Please nawa ne
2026-07-08 11:02:37
0
official_edy_x
official_Edy_X :
nawa
2026-07-06 16:07:43
0
hausa9027
HAUSA :
humm
2026-07-06 11:37:40
0
fareeda466
Fareeda💕💯 :
Inaso nawa yake
2026-07-06 22:47:31
0
user7761227357187userkh
Mosstafa Sa :
❤️❤️❤️
2026-07-06 15:51:06
0
marke.harbal.isla
Dr Abdul katsina✅ :
🥰🥰🥰
2026-07-06 16:23:24
0
sulemanibrahim927
sulemanibrahim927 :
😊😊😊
2026-07-06 21:21:55
0
abdoul.wahid.maha8
⚔️Abdoul❣️wahid ❣️⚔️ :
🖤🖤🖤
2026-07-06 10:57:26
0
.20007819
دكتور عبدالمومن عبدالله تشاد :
💙💙💙
2026-07-06 17:35:44
0
abdel.rahaitou
Abdel Rahaitou :
😁😁😁
2026-07-07 21:47:17
0
jamilou2025matachi
jamilou22792534031 :
💖💖💖
2026-07-06 20:02:42
0
baharimoussa886
Bahari Moussa :
🥰🥰🥰
2026-07-07 10:10:20
0
hassanemail45
Hassan :
🥰🥰🥰
2026-07-08 12:06:54
0
To see more videos from user @marke.herbal.medicine, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About