Allah yagafarta mata 🤲
Allah yasa wasu sugane karatun 🤲
2026-07-06 20:17:07
1
Miss A :
Allah ya jikan ta ya yafe mata lallai Allah mai yafiya ne 🙏🏻
2026-07-06 18:58:42
2
Pinkydeeya💕 :
Allah ya yafe mata yasa ta huta yasa aljannah ce makomarta 🥺🥺
2026-07-06 17:04:15
0
Deedee🫶❤️🩹 :
Allah yasa ta huta🤲🥺
2026-07-06 21:07:24
0
Aliyu charkida :
Allah ya saka
2026-07-06 21:05:07
0
Shatoou boyi🌹❤️ :
Wannan Gaskiya ne Allah yasa mudace kawae
2026-07-06 19:37:19
0
sherifat 🦋🦋 :
wlh hakane
2026-07-06 17:23:31
0
ZAINABHU ABHU :
tabbas allah Mai yafiyane
inhar zaku iya yimata addua sai kubarta hln bakusan ba'afadan wasu maganganu ba ga mamaci allah dae kayafemuna gabakia dayan mu Dan kowa akwai abinda yake ba daidai ba ita Kuma yasa tahuta yasa aljanna tazama makoma gareta 🤲🙏
2026-07-06 19:44:04
2
matar, mijinta🌹 :
Wlh gaskiyane Allah yasa mudace ubangiji kanufemu da tuba kafin mutuwa
2026-07-06 13:53:24
1
💕BAHIJJA maisinga 💕 :
Innalillahi kuma mutuwar fuji’an akwai aya a cikinta 😭😭😭
2026-07-06 14:40:40
1
Mrym yola :
Allah gafartarmata mukuma Allah kasamu Anya mafi alheri agaremu intamutazo muchikada imani
2026-07-06 20:25:23
0
HASYNA🩷🖇️ :
😩😩😩
2026-07-06 20:13:15
1
faib6363 :
😁😁😁
2026-07-06 20:29:24
0
أم حبيبة :
🥰🥰🥰
2026-07-06 19:35:02
0
To see more videos from user @muhammadsalees95, please go to the Tikwm
homepage.