@aliyustravel: Masu jin yinwa a harami ga inda ake bada abinci kyauta#aliyustravel #umara #kano #abuja #lagos

ALIYU'S TRAVELS & LOGISTICS
ALIYU'S TRAVELS & LOGISTICS
Open In TikTok:
Region: SA
Monday 06 July 2026 19:23:51 GMT
11422
660
10
119

Music

Download

Comments

user46878274960351
maman baby catfish and more :
banga layin mataba dan ina tafe nima insha Allah
2026-08-13 20:02:48
0
teemerhbaby01
0986443214567 :
ya rabbi kasa inacikin mahajjatan 2027😭😭🙏🙏
2026-07-08 17:52:00
2
hannanosrenting
HANNANO’s rent❤️🇹🇩❤️🇳🇬 :
I missed it
2026-07-17 20:02:31
0
sumayyaadamu07
sumayyaadamu07 :
Allah Dan Annabi madina 😭😭
2026-07-19 20:06:54
0
aaicollection
A A I Collection🥰🥰🥰 :
Ma sha Allah 🙏 in sha Allahu zamuje mu karba idan munzo🙏🙏🙏
2026-07-06 21:08:53
0
akdelight
akdelight :
Ance wai sai a azumi
2026-07-09 14:33:22
0
abdulazizbashir51
abdulaziz :
Allah ya bamu ikon zuwa madina alfarman manzo Allah s a w inbiyawa ma haifanama
2026-07-09 04:47:17
0
maryam_oronsee3992
@maryam_oronsee_3992 :
Allah Madina! Allah Madina! Allah Madina! Allah Madina! 🤲😭 Ya Hayyu, Ya Qayyum, da darajar Annabi Muhammad ﷺ, Ya Allah Ka ba ni ikon zuwa Madina. Ka sauƙaƙa min hanya, Ka buɗe min ƙofofin alheri, Ka sa in ziyarci Masallacin Annabi ﷺ cikin lafiya da salama. Duk wanda ya ga wannan addu'a, don Allah ya ce "Amin" kuma ya yi mini addu'a. Allah Ya cika mana wannan buri baki ɗaya. 🤲🥺💚
2026-07-16 09:41:28
0
suleimansheikhgambosufi3
Suleiman Sheikh Gambo Sufi 3 :
🥰🥰🥰
2026-07-07 11:57:05
0
To see more videos from user @aliyustravel, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About