@biladama143: @@@Duk Dangin Kwankwaso Babu Mai San Abba Sai Kwankwaso , saboda sun kasa yadda da Amanar sa tun tuni, Amma shi masoyin Kwankwaso ne. Kuma Abba yasan me ya faɗa tun abaya, cewar duk irin laifin Mai gidan ka yayi yakamata ka dauki laifin , dan haka saboda Kwankwaso nayi Bakin jinin. Malam Umar Labaran Danga Shehin Kwankwasiyya.@user82101671937

Umar Biladama
Umar Biladama
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 06 July 2026 23:29:10 GMT
240
32
0
2

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @biladama143, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About