@dalibin_rayuwa: Ka daina wahalar da kan ka a banza, domin zama abun so wajen kowa ba shine burin rayuwa ba. Na taɓa tunanin cewa yin kirki na zai kare ni daga ƙiyayya. Sai daga baya na fahimci cewa ba komai zaka iya daidaitawa ba. Za ka iya zama mai gaskiya, kirki, da taimako; amma duk da haka wani ya ƙi ka, ba don ka masa laifin komai ba, sai don hasken ka na damun duhun zuciyar sa. Duk kirkin ka ba za ka taɓa zama abun so ga kowa ba, haka zalika duk amanar ka ba kowa ne zai amince maka ba. Saboda haka ka raba kan ka da neman suna, domin Allah bai halicce ka don ka faranta wa duniya baki ɗayan ta ba. Ka maida hankali wajan zama abin so a wajen kanka da Allah. Wanda ke ƙaunarka da gaske, ba sai ka takura kanka kafin ya fahimce ka ba. #Abdulfatah_yakubu #Dalibin_rayuwa
DALIBIN RAYUWA
Region: NG
Tuesday 07 July 2026 04:23:06 GMT
Music
Download
Comments
Boukar mainari tanout damergou :
yes
2026-07-07 15:13:58
5
user10587690350397Adam Yahay :
nam
2026-07-07 15:50:14
4
Mai Gadoo :
🥰🥰🥰
2026-07-07 20:39:15
1
sarah :
Thanks🙏🙏
2026-07-12 11:43:54
0
Âligńmęñ (2k)møñęÿ)✔️ :
Of course 😊
2026-07-07 13:34:53
2
Rabiu fkd :
2026-07-11 02:16:43
0
Nura kesto :
ok
2026-07-07 11:44:23
2
Habib Mahamadou :
2026-07-08 11:58:27
1
Aliyu Sani🇳🇬 :
👍👍👍👍
role model
2026-07-08 16:56:11
1
SADAUKIN WAKA🌙🌍 :
Gaskiyane dan uwa aiki yana kyau
2026-07-08 09:22:44
2
umaradam1234 :
gaskiya
2026-07-08 09:36:23
3
UZEE YOLA :
Sai godiya
2026-07-08 14:00:43
3
awalou:Ibrahim ⏱️ :
gaskiya ne wannan
2026-07-08 00:41:39
2
Geeman :
Aiki mai kyau ogah
2026-07-07 15:47:16
3
zainab haruna :
gaskiya ne wallahi
2026-07-12 08:44:40
0
halima jaruma tv :
gaskiyani mallam
2026-07-13 21:00:52
0
aisha🥰🥰🥰 :
hakane
2026-07-11 18:05:52
0
Mamane Ibrahima Touba Baggawa :
wanan gaskiyané dan ouwa
2026-07-08 22:11:50
0
☪️@MLM Kabiru ☪️ :
good advice 💯
2026-07-09 03:44:34
0
dady :
wanna gaskiya ne
2026-07-08 22:07:40
0
cha go lam ba 1 :
🥰🥰🥰
2026-07-08 07:45:53
2
Moustahpa Boubacar مصطفى ابو ب :
🙏🙏🙏
2026-07-08 10:54:59
1
rasta_maradi_20the.best1445 :
🥰🥰🥰
2026-07-07 15:37:37
1
MUBARAK :
🥰🥰🥰
2026-07-07 21:49:54
2
To see more videos from user @dalibin_rayuwa, please go to the Tikwm
homepage.