@mahirsharifbala: Aslm Alaikum! Mutanan mu masu albarka, muna farin cikin sanar daku, mun kammala aikin shagon mu na kasuwa kamar yadda kuka gani. Muna godiya da addu'ar ku da fatan alkhairi. Mun dawo kasuwa kamar kullum yadda aka saba. Mun gode muku sosai. Alhamdulillah😊
OFFICIAL_MSB.CAPS
Region: NG
Tuesday 07 July 2026 08:36:59 GMT
Music
Download
Comments
🅼🅰🅸🅶🅰🆁🅸 :
Allah ya bamu sa’a Kasuwa 🤲🤲🤲
2026-08-09 11:34:10
2
Ameencih Textiles :
Masha Allah Sharu Ubangiji yaqara sitira
2026-07-07 09:04:12
1
sᴀᴅᴇᴇᴋ_ᴍᴀsᴜɢᴀʀɪ🦅🥂 :
Masha Allah
2026-07-07 09:44:28
1
user9636125292206 :
INCHA Allah
2026-08-11 15:47:11
1
MALIYA :
Allah ya kawo kasuwa Mai albarka
2026-07-17 11:46:39
1
Dr. Al’ameen A.S✨🌟 :
Masha Allah, Congratulations Abban Mahir, Allah yakawo Kasuwa Mai Albarka Ameen
2026-07-09 06:09:30
2
DAN FARIN GIDA 🏳️ :
Allah ya dafama
2026-08-24 15:18:59
0
_MUSA POS_ :
ALLAH DAI YA DAGA WANNAN SHAGON AMEEN YA HAYYU YA QAYYUM
2026-07-31 23:31:12
2
🍎AHMED BG 💸💰🍎 :
🥰🥰🥰
2026-07-28 20:34:24
1
Esah muhammad :
🙏🙏🙏
2026-08-13 08:41:34
0
To see more videos from user @mahirsharifbala, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.