Wlh Yanzu nasan Abubakar Yana sona🥺💔daya hananii posting TikTok Wlh😭💔
2026-07-07 12:45:13
413
indoaisha05 :
Allah yasa mudace 🥺
2026-07-07 20:54:30
0
LARABEEY :
Gogewan ma bashida amfani a tunani na saboda ko an goge a idon duniya Raqeeb da Ateed su na da Record. IZ YATALAQQAL MUTALAQQIYANI ANIL YAMINI WA ANIL SHIMALI QAEED * MA YALFIZHU MIN QAULIN ILLA LADAIHI RAQEEBUN ATEED. Allah ya shiryar da mu Sirdal MustaQeem 🙏🏽 Na san wasu zasu zageni Amma daidai ne
2026-07-07 11:33:58
278
crochet Towers :
Ni abinda nake gani shine da ace ta posting alkhairi ne da sai dai ayi ta yadawa kowa nata zaiji dadi, kuma ita ma zai zama mata sadaqatu jariya,yanzu idan an goge post din ta gaba daya zai goge a wajen Allah ne ? Muna addua Allah ya shiryar damu hanya ta daidai, ita kuma Allah ya ji qanta, yayi mata rahma, Allah mai rahama ne, muna roqon shi ya yafe mata kurakuranta ameen
2026-07-07 10:24:10
121
hamxee :
one of the best contents creator in Hausa land
2026-07-07 10:08:02
131
Call me Laperh ❤️ :
Mutum Dubu Saba'in
70,000 Zasu Shiga
Aljannah Ba Tareda Hisabi
Ba Inji Manzon (SAW…)
Allah Yasa Dani Dakai
Dake Aciki Kowa yace amin🤲🏼🥺
2026-07-07 13:49:32
152
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Allah yayi mata rahama 🥺
2026-07-07 13:33:05
69
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-07-07 11:09:34
224
chubby zarah🥀🌹🦋 :
shiyasa nima nagoge komai na page dina🥺
2026-07-07 13:59:07
45
officialmaisharu :
Wai meye dalilin duk yin wannan bayanin🥹
2026-07-07 12:06:32
29
Ameenality :
Allah ya azurtamu da tubah kafin mutuwa Ameen ya rabb
2026-07-07 12:12:06
30
𝑻𝒂𝒋𝒖𝒅𝒅𝒆𝒆𝒏🥤 :
Allahu gafururrahim, wlh ko mafiyinshi tayi zai yafe mata🚶🏽♂️🙌🏾
2026-07-07 11:13:14
14
HAYYA BRAND IN KEBBI/SOKOTO :
Allah ya jikanta,Walahi hadizah was too beautiful to be seen by the world Walahi💔allah ya jikanta ya mata rahama
2026-07-07 10:41:55
29
A Y G :
Perfectly said 🙏
2026-07-07 10:41:37
7
Hajja hadiza :
nayi following naka 😭😭😭
2026-07-07 20:51:43
0
Mamaki live :
May Allah bless you for the advice my brother
2026-07-07 20:49:31
0
乃丨几几丹尺廾丨丨毛毛ƙ ☠️🖤 :
Masha Allah
I just followed u because of the preaching 🙏
2026-07-07 21:00:29
0
Muhammed Lawal :
kasa jikina yayi Cristiano Ronaldo wallahi
2026-07-07 09:57:40
153
Maryam Iliyasu Adimbo :
Mun tuba😭 jikina yayi next year💔
2026-07-07 09:50:51
100
asmaty_chul :
bitter truth Allah yasa mu gyara kuma mufi karfin zuchiyanmu🙏
2026-07-07 10:34:20
38
💫Ñura Aley Mani💫 :
Jama'a Dan Allah kutayani addua Allah ya rabani da budurwata
2026-07-07 13:54:32
9
Hibba :
abeg pray for her
2026-07-07 10:46:45
32
khalyphermkabir :
walhi ba tsinannu Kaman masu like Da sharing Allah ya maka albarka
2026-07-07 11:20:50
25
Hafsat salihu :
Such is life Allah yasa mu dace🙏🙏
2026-07-07 10:08:38
42
To see more videos from user @therealshehu, please go to the Tikwm
homepage.